About

Waye Musbahu Kano?

Ni mai yada al’adun Hausawa ne da damben gargajiya ta hanyar bidiyo da kai tsaye.
Na fara wannan aiki ne domin kare al’adun mu da kuma nuna irin kwazonsu masu dambe.

A YouTube na, zaku samu gasar dambe, rawar gargajiya, da taruka na musamman daga Arewacin Najeriya.

Muna sa ran zaku ci gaba da kasancewa tare da mu, domin jin daɗin al’adun mu!

Shafin Al,adu da Dambe na Gaskiya

Kalli damben Hausawa da Al,adu kai tsaye tare da Musbahu Kano.

Danna nan don kallon YouTube

Sabon Bidiyo