Browsing Category
Labarai
Kungiyar Matasa Arewa Sun Bukaci Gwamnatin Tarayya ta baiwa hukumomin tsaro makamai nazamani
Kungiyar Arewa Youth Assembly (AYA) ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta kara karfafa tsarin tsaron Najeriya ta hanyar bai wa hukumomin tsaro makamai na zamani,
alburusai, drones, da…
Gwamnan jahar zamfara Dauda Lawal Ya Lashe Kyautar BON Ta Gwamnan Shekara Kan Ayyukan Gine-gine a…
Kungiyar Broadcasting Organisations of Nigeria (BON) ta ba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, lambar yabo ta Gwamnan Shekara Kan Ayyukan Gine-gine
Governor of the Year) bisa manyan…
Ana Zargin yan Boko Haram da Kashe Kwamandan Birgede awani Sabon Hari a borno
Rahotanni sun nuna cewa Kwamandan Birged na rundunar Joint Task Force da ke Benisheikh a Karamar Hukumar Kaga ta Jihar Borno, Brig. Gen. O. O. Braimah, ya rasa ransa sakamakon wani sabon hari da ake zargin ’yan Boko Haram/ISWAP suka kai da…
Shugaba Tinubu Ya Bayyana shirin gwamnatinsa na inganta aikin yansada masu tantara bayanan sirri
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin kara zuba jari a bangaren horar da ’yan sanda, tattara bayanan sirri da kuma amfani da sabbin na’urorin zamani domin inganta aikin rundunar ’yan sandan Najeriya zuwa…
’yan bindiga sun kashe mutum 3, tare da jikkata wasu dadama a Nijar
’Yan bindiga sun kai hari kauyukan Lanta, Tunga da Bagna da ke Erena Ward a Karamar Hukumar Shiroro ta Jihar Niger, inda suka kashe mutane uku tare da jikkata wasu da dama.
Rahotanni sun nuna cewa…
Yan Sanda, Sojoji da ’Yan Bijilanti Sun Dakile Harin ’Yan Bindiga a Katsina, Jami’i 1 Yarasa ransa.
Rundunar haɗin gwiwa ta ’Yan Sanda, Sojoji, Katsina State Community Watch Corps da kuma ’yan sa-kai (vigilantes) ta samu nasarar dakile harin ’yan bindiga a Karamar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina.
…
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun sace uwa da ‘ya’ya 4 a Kaduna
Wasu ‘yan bindiga sun sake kai hari a jihar Kaduna inda suka sace mambobin wani gida a Kurmin-Uwa, kusa da Janjala a Karamar Hukumar Kagarko.
Lamarin ya faru ne da misalin karfe 10:23…
Mutane 11 sun mutu, an kone. gidaje 52 yayin wani rikici daya barke a Nasarawa
Aƙalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu, yayin da sama da gidaje 50 suka kone a wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke a ƙauyukan Akyawa da Udege Kasa da ke Karamar Hukumar Nasarawa, a ranar Juma’a.
Mai magana…
Babar kotun shariar musulinci dake filin hockey ta dage sauraron shari,ar da iyalan marigayi Alhji…
Babbar Kotun Shari'ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari'ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da sauraron shari'ar Iyalan marigayi Alhaji Baballe Ila da suke Neman a raba musu Gadon wani Gareji.
…
Gwamnan kaduna Uba Sani Ya Nemi Haɗin Gwiwa Da hukumar Tsara Birane domin tsara gine gine a jahar
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa gwamnatinsa na aiki tukuru domin tabbatar da gaskiya a rabon filaye,
da kuma ƙarfafa dokokin kula da gine-gine, da kuma inganta bunƙasar birane cikin tsari.…
Kotu Ta Dage Sauraron Neman Belin malam Nasiru El,Rufa,i Zuwa 14 ga Afrilu
Wata Kotun Tarayya da ke zamanta a Kaduna ta dage sauraron bukatar beli da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya shigar zuwa ranar 14 ga Afrilu.
Alkalin kotun, Mai shari’a…
Yan Bindiga Sun Sace wasu masu Hada Gawayi su Takwas a Plateau
Wasu ’yan bindiga sun sace masu hura gawayi takwas a yankin Nyalun, da ke Bashar District a Karamar Hukumar Wase ta Jihar Plateau.
Lamarin ya faru ne da yammacin Talata, yayin da mutanen ke…
Tinubu Yayi Ganawar sirri da Ganduje da Badaru a Aso Rock
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, da kuma tsohon Ministan Tsaro, Muhammadu Badaru Abubakar, a wasu ganawa daban-daban a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Aso Rock, Abuja, a…
Yan Majalisar Wakilai 7 a Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC
Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar su ta wata wwasia da suka mikawa Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar a ranar Talata
Wasu daga cikin yan jam…
An ɗage sauraron bada beli na El-Rufai zuwa Laraba yayin da aka tsaurara tsaro a babbar tarayya…
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar beli da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, zuwa ranar Laraba.
Mai shari’a Justice Rilwanu ne ya sanya sabon ranar bayan sauraron hujjojin…