An buɗe Sakandiren Ƴanmata ta Maga watanni biyu bayan kai wa makaratarhari
Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da sake buɗe makarantar Sakandiren ƴanmata ta Maga, inda aka sace ƴanmata 24 kafin daga baya a ceto su.
Kwamishiniyar makarantun Firamare da Sakandare a jihar, Dakta Halima Bande, ita ce ta bayyana…
Hukumar Kula da asibitoci ta Jahar kano ta dakatar da likitocin da suka manta almakashi a cikin…
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka yi na cewa ma’aikatan lafiya sun bar almakashi a cikin wata mata mai suna Aishatu Umar a lokacin tiyata, lamarin da ya yi sanadin rasuwarta daga bisani.
Wata…
Ƴansanda a Katsina sun kama mutum uku kan zargin mallakar ababen fashewa
Rundunar ƴansanda a jihar Katsina ta ce ta cafke wasu mutum uku waɗanda ake zargi da mallakar tarin abubuwan fashewa.
An kama abubuwan fashewar ne a cikin wata mota ƙirar Golf a ƙauyen Koza da ke karamar hukumar Daura na jihar.…
Yan majalissar Jahar rivers sun zargi wasu manya da hana yunkurin tsige fubara
Majalisar Dokokin jihar Rivers ta yi zargin cewa wasu ‘yan siyasa da masu ruwa da tsaki na ƙoƙarin yin amfani da kotu wajen neman toshe ƙofar tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Farfesa Ngozi Odu.
A cewar…
Ƴan Bindiga Sun Kashe Soja Da Jam’in NSCDC a Benue
Wasu ’yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani soja da jami’in Hukumar NSCDC a garin Udeku, a yankin Turan da ke karamar hukumar Kwande a Jihar Benue. Lamarin ya faru ne a ranar Asabar, wanda ya tilasta wa mazauna yankin da dama…
Anshigar da INEC kara a Kotu Kan zargin Ɓatan Naira Biliyan 55.9 a Zaben 2019
Kungiyar SERAP ta shigar da kara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), bisa zargin almundahana da rashin bayani kan kashe ₦55.9bn da aka ware domin kayan zaben 2019.
SERAP ta bukaci kotu ta…
EFCC tace Binciken da ake yi wa Malami ba shi da alaƙa da siyasa
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC, Olanipekun Olukoyede ya mayar da martani ga masu cewa hukumar na binciken tsohon ministan Shari’a, Abubakar Malami ne saboda ya bar jam’iyyar APC.
Olukoyede ya ce binciken da…
Sojoji sunyi nasarar ceto fasinjojin da aka yi yunƙurin sacewa.
Rundunar Sojin Najeriya ta ce sojojinta na 13 Brigade sun samu nasarar ceto fasinjoji 18, ciki har da jarirai 2, daga wani jirgin ruwa da ‘yan fashin ruwa suka kama a ranar 11 ga Janairu, 2026.
Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da…
An samu raguwar matalar tsaro a Zamfara – Sojoji
Babban kwamandan runduna ta ɗaya ta sojin Najeriya da ke Gusau, Birgediya Janar Mustapha Jimoh, ya ce ayyukan ƴanbindiga da ƴanta'adda a jihar Zamfara sun yi matuƙar raguwa.
Yayin da yake jawabi ga manema labarai a wani taro na musamman da…
EFCC ta Gurfanar Da Ɗan ƙasar Austria Kan Boye Wasu Maƙudan Kuɗaɗe.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da masuyiwa Tattalin Arziki Ƙasa zagon Ƙasa (EFCC) ta gurfanar da wani ɗan ƙasar Austria mai suna Kavlak Onal a gaban Kotu sakamakon samun sa dauke da maƙudan kuɗaɗe wanda bai gabatar da bayyana su ba.…
DSS ta kama jami’inta da ake zargi da sace wata yarinya a Jigawa
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS ta sanar da kama wani jami'inta da ake zargi da sace wata yarinya yar jigawa tare da tilasta mata barin addinin musulunci sannan ya rika lalata da ita har ta haihu.
A makon nan ne wata…
Ɗan Kwankwaso da wasu kwamishinonin Kano sun fara kauracewa ofisoshinsu gabanin sauya sheƙar gwamna…
Rahotanni daga jihar Kano na nuni da cewa Kwamishinan Matasa da Wasanni, Mustapha Kwankwaso, ya fara kwashe kayansa daga ofishinsa, wanda hakan ke nuni da tsanantar rikicin siyasa a cikin jam’iyyar NNPP a jihar.
Wannan mataki na zuwa ne a…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Kashe Biliyan 49 Wajen Ciyar da Fursunoni a shekarar 2026
Gwamnatin Tarayya ta ware sama da ₦49bn a kasafin kuɗin 2026 domin ciyar da fursunoni, samar da magunguna, tufafi, da kuma gyaran gidajen yari a faɗin ƙasar. Haka kuma an tanadi kuɗaɗe don sayen makamai da kayan tsaro.
Bayanin kasafin ya…
Likitoci Masu Neman Ƙwarewa na Asibitin Aminu Kano (AKTH) Za Su tsunduma Yajin Aiki a Ranar Litinin
Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa reshen Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (ARD AKTH) ta umarci mambobinta da su koma yajin aikin sai baba-ta-gani da ta dakatar a baya. Matakin ya biyo bayan gazawar Gwamnatin Tarayya wajen magance…