Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Ana Zargin yan Boko Haram da Kashe Kwamandan Birgede awani Sabon Hari a borno

Rahotanni sun nuna cewa Kwamandan Birged na rundunar Joint Task Force da ke Benisheikh a Karamar Hukumar Kaga ta Jihar Borno, Brig. Gen. O. O. Braimah, ya rasa ransa sakamakon wani sabon hari da ake zargin ’yan Boko Haram/ISWAP suka kai da…
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Bayyana shirin gwamnatinsa na inganta aikin yansada masu tantara bayanan sirri

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin kara zuba jari a bangaren horar da ’yan sanda, tattara bayanan sirri  da kuma amfani da sabbin na’urorin zamani domin inganta aikin rundunar ’yan sandan Najeriya  zuwa…
Labarai

’yan bindiga sun kashe mutum 3, tare da jikkata wasu dadama a Nijar

’Yan bindiga sun kai hari kauyukan Lanta, Tunga da Bagna da ke Erena Ward a Karamar Hukumar Shiroro ta Jihar Niger, inda suka kashe mutane uku tare da jikkata wasu da dama. Rahotanni sun nuna cewa…
Labarai

Yan Sanda, Sojoji da ’Yan Bijilanti Sun Dakile Harin ’Yan Bindiga a Katsina, Jami’i 1 Yarasa ransa.

Rundunar haɗin gwiwa ta ’Yan Sanda, Sojoji, Katsina State Community Watch Corps da kuma ’yan sa-kai (vigilantes) ta samu nasarar dakile harin ’yan bindiga a Karamar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina. …
Labarai

Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun sace uwa da ‘ya’ya 4 a Kaduna

Wasu ‘yan bindiga sun sake kai hari a jihar Kaduna inda suka sace mambobin wani gida a Kurmin-Uwa, kusa da Janjala a Karamar Hukumar Kagarko. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 10:23…
Labarai

Mutane 11 sun mutu, an kone. gidaje 52 yayin wani rikici daya barke a Nasarawa

Aƙalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu, yayin da sama da gidaje 50 suka kone a wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke a ƙauyukan Akyawa da Udege Kasa da ke Karamar Hukumar Nasarawa, a ranar Juma’a. Mai magana…
Labarai

Babar kotun shariar musulinci dake filin hockey ta dage sauraron shari,ar da iyalan marigayi Alhji…

Babbar Kotun Shari'ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari'ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da sauraron shari'ar Iyalan marigayi Alhaji Baballe Ila da suke Neman a raba musu Gadon wani Gareji. …
Labarai

Gwamnan kaduna Uba Sani Ya Nemi Haɗin Gwiwa Da hukumar Tsara Birane domin tsara gine gine a jahar

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa gwamnatinsa na aiki tukuru domin tabbatar da  gaskiya a rabon filaye, da kuma ƙarfafa dokokin kula da gine-gine, da kuma inganta bunƙasar birane cikin tsari.…
Labarai

Kotu Ta Dage Sauraron Neman Belin malam Nasiru El,Rufa,i Zuwa 14 ga Afrilu

Wata Kotun Tarayya da ke zamanta a Kaduna ta dage sauraron bukatar beli da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya shigar zuwa ranar 14 ga Afrilu. Alkalin kotun, Mai shari’a…
Labarai

Yan Bindiga Sun Sace wasu masu Hada Gawayi su Takwas a Plateau

Wasu ’yan bindiga sun sace masu hura gawayi takwas a yankin Nyalun, da ke Bashar District a Karamar Hukumar Wase ta Jihar Plateau. Lamarin ya faru ne da yammacin Talata, yayin da mutanen ke…
Labarai

Tinubu Yayi Ganawar sirri da Ganduje da Badaru a Aso Rock

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, da kuma tsohon Ministan Tsaro, Muhammadu Badaru Abubakar, a wasu ganawa daban-daban a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Aso Rock, Abuja, a…
Labarai

Yan Majalisar Wakilai 7 a Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC

Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar su ta wata  wwasia da suka mikawa  Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar a ranar Talata Wasu daga cikin yan jam…
Labarai

An ɗage sauraron bada beli na El-Rufai zuwa Laraba yayin da aka tsaurara tsaro a babbar tarayya…

Babbar Kotun Tarayya  da ke Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar beli da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, zuwa ranar Laraba. Mai shari’a Justice Rilwanu ne ya sanya sabon ranar bayan sauraron hujjojin…
Labarai

NEMA takarbi yan Nigeria da suka dawo daga jamhoriyar nijar da suka sauka a filin jirgin sama…

Shugaba sashin  ayyuka na hukumar NEMA rashen jahar  Kano, Dr. Nura Abdullahi, ya ce komawar ta kasance ta son rai, ba tilastawa ba, kuma Gwamnatin Tarayya ce ta dawo da su ta Ma’aikatar Harkokin Waje. …
Labarai

NCC Ta Umurci Kamfanonin Sadarwa na nigeria Su Biya Diyya Ga Masu mu,amala dasu Saboda Mummunan…

Hukumar kula da harkokin sadarwa ta Najeriya (Nigerian Communications Commission – NCC) ta umurci kamfanonin sadarwa   da su rika biyan diyya ga masu amfani da layukan waya idan aka samu rashin ingancin network a wasu yankuna da ya gaza…
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact