Hukumar NSCDC Ta Dakile wani Yunkurin Garkuwa da Mutane da Satar Shanu a Kano
Hukumar Tsaro da Kare Kadarorin Al’umma ta Najeriya (NSCDC) reshen Jihar Kano ta ce jami’anta sun dakile wani yunkurin garkuwa da mutane da kuma satar shanu a Karamar Hukumar Kiru da ke jihar.
…
Najeriya za ta kwaso ƴan ƙasarta 1,000 daga Afirka ta Kudu.
Gwamnatin Najeriya ta fara shirye-shiryen kwaso ƴan ƙasarta. sama da 1,000 daga ƙasar Afirka ta Kudu a daidai lokacin da ake ƙara samun tashin-tashina da zaman ɗar-ɗar saboda nuna adawa da bakar fata.
Wannan…
Gwamna Makinde Yabada umarnin Takaita Ayyukan Okada a Jihar Oyo
Gwamnan Jihar Oyo Seyi Makinde, ya sanya hannu kan Dokar Zartarwa mai lamba 002 ta shekarar 2026 domin ƙarfafa tsaro, tabbatar da bin dokokin rajistar ababen hawa da kuma inganta tsarin kula da zirga-zirga a jihar.
…
Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji Tara a Wani Sansanin Soji a Borno
Rahotanni daga majiyoyin tsaro sun bayyana cewa wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kai hari kan wani sansanin soji da ke Mandara-Girau a karamar hukumar Biu, inda suka kashe sojoji tara tare da jikkata wasu da dama.
…
Kotu Ta Dakatar da Shari’ar Neman Cire Rajistar ADC da Sauran Jam’iyyu
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage shari’ar da ke neman a soke rajistar jam’iyyun siyasa da suka hada da African Democratic Congress (ADC), Accord Party da Action Alliance ba tare da sanya sabon ranar ci gaba da sauraron karar ba.…
Majalisar Dattawa Ta Amince da Dokar Hukumar Yaki da Kawar da Zazzabin Cizon Sauro ta Kasa,
Kungiyar Maternal Accountability Mechanism in Kaduna Initiative (KADMAM) ta yabawa Majalisar Dattawan Najeriya bisa amincewa da kudirin dokar kafa Hukumar Yaki da Kawar da Zazzabin Cizon Sauro ta Kasa (National Malaria Elimination Agency),…
Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu…
Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen yaɗa bayanai, musamman waɗanda suka shafi aikin Hajjin bana a ƙasa mai tsarki.…
Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa zargin shigo da kilogram 31 na…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, wato National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), ta kama wata tsohuwa ‘yar ƙasar China mai shekara 63 mai suna Ting Hung Kiong bisa zargin shigo da kilogram 31 na wani nau’in tabar…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar masu garkuwa da mutane tare da…
Rundunar ‘Yan sandan sun bayyana cewa an kama waɗanda ake zargin ne ta hanyar wani samame na musamman da aka gudanar bisa sahihan bayanan sirri ƙarƙashin sabuwar sashen yaƙi da manyan laifuka mai suna Violent Crime Response Unit (VCRU).…
Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar da sabon shugaban ƙasar Benin
Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya tafi birnin Cotonou domin wakiltar Bola Tinubu a bikin rantsar da sabon shugaban jamhuriyar Benin, Romuald Wadagni.
Shettima ya bar Najeriya a yau…
Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane biyu a Bauchi
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gilla da wasu mutane suka yi wa maza biyu a garin Bunga, da ke Karamar Hukumar Warji a jihar.
Jami’in hulda da…
Ningi ya caccaki Oshiomhole da Akpabio kan rikicin sauya dokokin Majalisar Dattawa
Sanatan da ke wakiltar Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ahmed Ningi, ya shiga cikin cece-ku-cen da ke kara ta’azzara game da gyaran Dokokin Tsayuwar Majalisar Dattawa (Senate Standing Rules).
Ningi ya…
Yan jam,iyyar APC a Kano Sun Saya Wa Gwamna Abba Kabir Yusuf Fom ɗin Takara
Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano sun sayi fom ɗin nuna sha’awa tsayawa takara (expression of interest and nomination forms) domin Gwamna Abba Kabir Yusuf.
…
Rundunar ‘Yan Sandan jahar Zamfara Ta Samu Gagarumar Nasara A Yaki Da Laifuka
Rundunar ‘Yan Sandan Zamfara Ta Samu Gagarumar Nasara A Yaki Da Laifuka
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Zamfara ta bayyana cewa ta samu manyan nasarori wajen dakile laifuka a fadin jihar, cikin kasa da mako guda bayan sabon…
Zamfara Police Record Major Breakthroughs in Crime-Fighting Operations
The Zamfara State Police Command has recorded major successes in its renewed fight against crime, barely one week after the new Commissioner of Police, CP Ahmad Muhammad Bello, assumed duty.
Speaking…