Yan Majalisar Wakilai 7 a Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC

Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar su ta wata  wwasia da suka mikawa  Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar a ranar Talata

 

 

 

 

 

Wasu daga cikin yan jam iyyar ta APC daga Jihar Kano a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf sun halarci zaman majalisar don shaida sauyin shekar.

 

 

 

 

A wasiƙar  da suka aike wa Shugaban Majalisa Tajuddeen Abbas, yan majalissar sun bayyana dalilansu na barin jam iyyar da cewa rikicin  cikin gidan  ne da kuma shugabanci  shi ya sanyasu barin jam,iyyar APC .

Daga cikin Wakilan sun hada da Honarabul Gali Mustafa Tijjani mai wakiltar kananan hukumomin Gaya da Albasu da Ajingi; da Honarabul Muhammad Bello Shehu mai wakiltar Karamar hukumar Fagge; da Honarabul Idris Dankawu mai wakiltar Karamar hukumar Kumbotso.

Sai kuma wakilin Karamar Hukumar Nassarawa, Honarabul Hassan Shehu Husaini; da na ƙananan hukumomin Sumaila da Takai, Honarabul Rabi’u Yusuf; da na Gabasawa da Gezawa, Honarabul Muhammed Ciroma.

Sai kuma Honarabul Garba Ibrahim Muhammad, mai wakiltar Karamar Hukumar Gwale.

sauyin sheka ya zone kwada daya da madugun darikar kwankwasiyya sanata rabiu kwankwaso yasanar da barinsa jam,iyyar NNPP zuwa jam,iyyar ADC.

You might also like
Leave a comment