Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Rundunar Sojoji nigeria Sun Ceto Mutane 3 da Aka Sace, Sun kuma Dakile wani Hari a Bama

Sojojin Operation HADIN KAI sun ceto wasu fararen hula uku da aka sace bayan sun dakile yunkurin garkuwa da mutane a Karamar Hukumar Bama ta Jihar Borno. A cewar wata sanarwa da Laftanar Sani…
Labarai

Al,ummar unguwar giginyu sunyi kira ga gwamnatin jahar kano da takawo musu dauki kan wata gada…

An yi kira ga Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta taimakawa alummar mazabar giginyu dake karamar hukumar Nassarawa, bisa wata gada da ake tsallakawa da tayi sanadiyyar mutuwar mutane da ma…
Labarai

Kotu Ta Ba da Sammacin Kama Tsohon Minista Kabiru Turaki SAN

Wata Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya Abuja   ta bayar da sammacin kama (bench warrant) a kan Kabiru Tanimu Turaki (SAN), tsohon Ministan a  Najeriya. Kotun da Mai Shari’a Keke Meke ke jagoranta ta kuma ƙi…
Labarai

Kakakin Firaministan Isra’ila Ze’ev Agmon Ya Yi Murabus daga mukaminsa adai dai lokacin da yaki…

Rahotanni daga kafafen yaɗa labarai na Isra’ila sun bayyana cewa Ze’ev Agmon, kakakin Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya yi murabus daga mukaminsa. Wannan murabus ya zo ne a wani…
Labarai

Gwamnan Kano abba kabir yusuf Ya Sauke Shehu Wada Sagagi daga Mukaminsa na Kwamishinan

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga nadinsa a matsayin Kwamishinan Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu nan take. Sanawar na  dauke da sahannun   magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin…
Labarai

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna farin ciki kan nasarar saukar jirgin gwaji na farko a…

Mai magana da yawunsa, Sulaiman Bala Idris, ya bayyana a wata sanarwa cewa jirgin ya sauka da misalin ƙarfe 4:30 na yamma a ranar Lahadi. Ya ce jirgin, kirar Bombardier Challenger 605 wanda gwamnatin tarayya…
Labarai

Kungiyar tsofaffin Daliban makarantar sakandire ta Goverment senior secondary school warure wadda a…

Taron wanda ya gudana a farfajiyar makarantar dake a unguwar Gwale a cikin Birnin kano. Da yake jawabi sakataren tsare tsare na kungiyar saifullah ibrahim yace sun gudanarda taron ne domin kara kulla zumunci…
Labarai

Iran tace Zata mayar da martani daidai da irin barazanar da aka yi mata

Iran ta ce za ta mayar da martani ga duk wata barazana daidai da irin tasirin da take da shi domin kare kanta, kamar yadda rundunar juyin juya halin Iran IRGC ta bayyana a cikin wata sanarwa. …
Labarai

Tsohon Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya kai ziyara…

Taron ya gudana ne a gidan Kwankwaso da ke Miller Road, tare da halartar gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, da Sanata Seriake Dickson, da kuma mai fafutukar siyasa Naajatu Mohammed, tare da wasu manyan baki. …
Labarai

Munajajantawa iyalan Hon Hamza Durba da karamar hukumar kibiya bisa saceshi da, wasu batagari…

PRESS RELEASE 21/3/2026. Muna matukar Jimamin dauke Hon Hamza Durba da wasu batagari sukai a ranar asabar 21 -3-2026 a  karamar hukumar kibiya kuma  muna tattaunawa da hukumomin tsaro domin ganin an kubuto dashi lami lafiya.. …
Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na Ƙasa, Mohammed Idris, yace hukumomin tsaron nigeria suna…

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na Ƙasa, Mohammed Idris, ya bayyana cewa hukumomin tsaro suna aiki dare da rana domin kare rayuka da dukiyoyin ‘yan ƙasa, tare da ɗaukar matakai masu ƙarfi don inganta tsaro a ƙasar. …
Labarai

Dsp Barau jibrin ya karɓi kwamitin IGP, kan kafa yan sadan jahohi

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin, ya karɓi mambobin kwamitin jagoranci na Nigeria Police Force a wata ziyarar girmamawa. An kafa kwamitin ne domin samar da tsarin kafa ‘yan sandan jihohi. …
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da tsare tsaren yadda za,a gudanar da gudanar da bikin Eid al-Fitr…

Gwamnati ta ce ta samu sahihan bayanan tsaro da ke nuna cewa wasu mutane na shirin haddasa rikici a lokacin bikin Sallah, don haka dole ne a ɗauki matakan kariya domin tabbatar da zaman lafiya da kare rayuka da dukiyoyi. …
Labarai

Jam’iyyar Labour Party ta ayyana ranar 23 ga Mayu, 2026 domin gudanar da zaben fidda gwani na…

Mai ba shugaban rikon kwarya shawara kan harkokin yaɗa labarai, Ken Asogwa, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a Abuja. Ya ce wannan na daga cikin jadawalin da kwamitin zartarwa na kasa…
Labarai

Wakilan gwamnan Abba Kabir Yusuf sun gana da Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, a fadar Gidan…

Tawagar gwamnan Abba Kabir Yusuf ta gana da Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, a fadar Gidan Rumfa bayan buda baki (Iftar), lamarin da ya kara jawo hankalin jama’a kan rikicin sarautar Kano da kuma shirye-shiryen bikin Sallah. …
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact