Munajajantawa iyalan Hon Hamza Durba da karamar hukumar kibiya bisa saceshi da, wasu batagari sukayi :Honorable Kabiru Allhassan Rurum
PRESS RELEASE
21/3/2026.
Muna matukar Jimamin dauke Hon Hamza Durba da wasu batagari sukai a ranar asabar 21 -3-2026 a karamar hukumar kibiya kuma muna tattaunawa da hukumomin tsaro domin ganin an kubuto dashi lami lafiya..
RT HON KABIRU ALHASSAN RURUM.
(Wakilin kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure a majalisar kasa).