Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Tinubu zai gana da Sarki charles III a ranar laraba a birnin landon

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai gana da Sarki Charles III a yau ranar Laraba domin ƙarfafa dangantakar ƙasashen biyu da gano damar ƙarin zuba hannun jarin ƴan kasuwa. Duk da cewa…
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayya­na Ranakun Hutu karamar sallah

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris 2026 a matsayin ranakun hutu domin bikin Eid al-Fitr, Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo,…
Labarai

Gwamnatin jahar Kano Ta Fitar da Sabbin Bayanan kan Rikicin. Hawan sallah “Sarakuna Biyu”

Shirin gudanar da Hawan Sallah  a Kano ya sake jawo hankalin jama’a, sakamakon rikicin sarauta da ke tsakanin bangarori biyu, inda ake samun sabani kan wanda zai jagoranci bikin. Mai ba…
Labarai

Sarkin Musulmi Ya Bukaci Afara duba watan Sallah Ranar Laraba

Sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci al’ummar Musulmi a fadin Najeriya da su fara neman ganin jinjirin watan Shawwal da zai nuna karshen azumin watan Ramadan. A cikin wata sanarwa da…
Labarai

Shugaban kasa bola Tinubu Ya Umurci Shugabannin Tsaro Su Koma Maiduguri

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci shugabannin hukumomin tsaro   da su koma birnin Maiduguri domin su jagoranci shawo kan matsalar tsaro a yankin. Wannan mataki na zuwa ne bayan…
Labarai

An Kama wani Jami’in Sojin Sama na Najeriya Kan zargin Harbin wani mutum da Ya Yi Sanadin Mutuwarsa…

An kama wani jami’in Sojin Sama na Najeriya (NAF) bayan ya harbe wani mutum har lahira a unguwar   Harmony Estate da ke kan titin Eliozu a birnin Port Harcourt, Jihar Rivers. Rahotanni sun nuna cewa lamarin…
Labarai

Gwamnan kano Abba kabir yusuf ya amince da rushe ma,aikatar ilimi mai zurfi (ministry of higher…

Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Lahadi. Yadda sabon tsarin zai kasance Bayan wannan gyara: Sabuwar ma’aikatar za ta kasance Ma’aikatar Ilimi. Za a…
Labarai

Wasu da ake zargin yan daba ne sun tarwatsa taron jam,iyyar ADC a jahar River

Rundunar ‘yan sanda ta jihar river  ta bayyana cewa wasu da ake zargin ‘yan daba ne na siyasa  sun  kai hari tare da tarwatsa taron jam’iyyar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Sunday…
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Amince da Biyan Albashin watan Maris

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da fara biyan albashin watan Maris na shekarar 2026 ga ma’aikatan gwamnati tun da wuri domin ba su damar shirya bukukuwan Eid al-Fitr cikin sauƙi. A cewar Mukaddashiyar Shugabar…
Labarai

Gwamnatin jahar Kano Ta Amince da Ayyukan Ci Gaba da suka kai Naira Biliyan 310 a Sassa Daban-daban…

Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da ayyuka da shirye-shirye da kudinsu ya haura Naira biliyan 310, domin inganta ababen more rayuwa, ilimi, lafiya, gidaje, da sauran muhimman fannoni a fadin jihar. …
Labarai

Hukumar kula da yanayi ta kasa (Nimet) tace akwai yiwuwar Kano, Sokoto da jihohi tara na iya…

Hukumar kula da yanayi ta NiMet ta fitar da gargaɗi cewa jihohi 11 na Arewa, ciki har da Kano da Sokoto, na cikin haɗarin fuskantar barkewar cutar sankarƙau yayin da yanayin bushewar kakar rani ke ƙaruwa. …
Labarai

Gwamnan jahar Sokoto ya amince da biyan ma’aikatan jihar albashin watan Maris, 2026.

Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu, ya amince da fara biyan albashin watan Maris ga ma’aikatan gwamnati kafin bukukuwan ƙaramar Sallah, da za a gudanar. Hakan na cikin sanarwar da Daraktan Yaɗa Labaran Gwamnan…
Labarai

Majalisar Wakilai ta Najeriya ta ba da shawarar tarar Naira miliyan 10 ko daurin shekaru biyu ga…

Majalisar Wakilai ta Nigeria  ta amince da wani gyara ga dokar zaɓe da zai sanya tsauraran hukunci ga duk wanda aka samu yana da rajista a jam’iyyun siyasa fiye da ɗaya. Gyaran da aka yi wa Electoral Act…
Labarai

Ministan tsaron Najeriya yana tantaunawa da manyan hafsoshin tsaro nasar

Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya gayyaci duka manyan hafsoshin sojin ƙasar zuwa ofishinsa kan ƙaruwar hare‑haren ƴanbindiga a baya-baya nan kan sansanonin soji a yankin arewa maso gabashin ƙasar. …
Labarai

Yakin Iran da Isra,ila Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe ‘yan ƙasarta daga Iran

Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe 'yan ƙasarta  daga ƙasar Iran da suka nuna buƙatar a dawo dasu gida, tare da raka su ta kan iyakar ƙasar Armeniya domin tabbatar da tsaron lafiyarsu a yayin da ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula a…
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact