Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Jami,an hukumar NDLEA ta tarwatsa wasu wuraren sayar da miyagun ƙwayoyi a Kano, ta kuma kama mutane…

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Kano ta ce ta tarwatsa wurare da dama da ake sayar da miyagun ƙwayoyi a faɗin jihar, tare da kama mutane 56 a wani samame da aka gudanar cikin kwanaki uku. …
Labarai

Kungiyar Lauyoyin Gwamnati ta kasa Reshen jahar Kano Ta Fara Yajin Aikin sai baba ta gani

Kungiyar Lauyoyin Gwamnati ta Najeriya reshen Jihar Kano (Law Officers Association of Nigeria  ta sanar da fara yajin aiki sai baba tagani  daga yau  Talata, 11 ga Maris, 2026, sakamakon korafe-korafe da suka ce gwamnatin jihar ta kasa…
Labarai

Harin masu Ƙwacen Waya Yayi sanadiyar Mutuwar Yaya da Ƙani a Kano

Wasu matasa, ƴan ɗaki ɗaya, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a jihar Kano. Jami’in hulda da jama’a na hukumar kwana-kwana ta jihar Kano, Saminu Yusuf Abdullahi…
Labarai

Kotu Ta Dage Shari’ar Malami da Ɗansa Kan Zargin Tallafa wa Ta’addanci Zuwa 15 ga Afrilu

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage sauraron shari’ar da ake yi wa tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami, da ɗansa Abdulaziz Malami, kan zargin tallafa wa ta’addanci da kuma mallakar bindigogi ba bisa…
Labarai

Wasu fusatantun mutane sun harbe wani Jami’in. Civil defence har lahira (NSCDC) a Jihar Rivers

Wani jami’i na rundunar Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) daga sashen Special Mining Marshal ya mutu bayan an harbe shi a ranar Litinin a ƙauyen Umunwantu Village, cikin al’ummar Umuechem Community da ke ƙaramar hukumar Etche…
Labarai

Gwamnan Jihar Zamfara yayi karin haske kan dalilinsa nakomawa jam,iyyar APC

Dauda Lawal, ya bayyana cewa rikicin cikin gida da kuma shari’o’in da suka dabaibaye tsohuwar jam'iyyarsa ta PDP ne babban dalilan da suka sa ya fice daga jam'iyyar zuwa APC.       A ranar Litinin ne gwamnan ya sanar da sauya sheƙarsa…
Labarai

Da Dumi Dumi: Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Tabbatar da Hukuncin da Ya Hana INEC Amincewa da Taron PDP na…

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin da Kotun Tarayya ta yanke a Abuja, wanda ya hana Hukumar Zaɓe ta Ƙasa Independent National Electoral Commission (INEC) amincewa da babban taron jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP)…
Labarai

Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA tayi nasarar kama wani tsohon…

Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) sun kama wani tsohon kansila  a Jihar Legas tare da kama wasu miyagun ƙwayoyi a jihohi daban-daban na ƙasar, a wani ɓangare na ƙara kaimi da suke yi wajen yaƙi da…
Labarai

Yunkurin tsige mataimakin gwamna. kungiyar kwankwasiya ta mai da martani kan Almundahanar biliyan…

Kungiyar darikar siyasar Kwankwasiyya a Jihar Kano  ta mayar da martani kan zargin almundahanar Naira biliyan 1.1 da ake yi wa Mataimakin Gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, inda ta ce tana da takardu da ke nuna cewa an fitar da kudin…
Labarai

Rundunar. Yan Sandan jahar edo Sun Kama Mutane 65 da Ake Zargi da Garkuwa da Mutane, Sun kuma…

Rundunar ‘yan sandan Jihar Edo. ta kama mutane 65 da ake zargi da aikata laifin garkuwa da mutane, tare da kwato kudi har Naira miliyan 1,850,000 da ake zargin kudin fansa ne, a yankin Aviele. Mai…
Labarai

Rundunar sojin Najeriya tayi nasarar kashe ƴanbindiga 45 a Katsina

Jami'ai a rundunar sojin Najeriya na cewa  sun kashe ƴanbindiga 45 da suka kai hari wani ƙauye a jihar Katsina da ke arewacin ƙasar. Lamarin ya faru ne ranar Juma'a da maraice kamar yadda hukumomin jihar…
Labarai

Shugaba bola Ahmed tunibu ya amince da tura jakadun nigeria zuwa kasashen da zasuyi aikinsu

Ga jerin  Sunayen Jakadun da aka naɗa da wuraren aikinsu. ●Lt. Gen. Abdulrahman Dambazau – Beijing, China ●Sen. Jimoh Ibrahim – Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ●Sen. Ita Enang – Afirka ta Kudu ●Okezie Ikpeazu – Spain ●Prof. Isaac Adewole –…
Labarai

Shugaban kasa bola Tinubu ya tura jakadun Najeriya 65 zuwa ƙasashe

Shugaban. Bola Tinubu ya sanar da aika jakadun Najeriya zuwa ƙasashen duniya domin wakiltar ƙasar a can. Wannan na zuwa ne bayan majalisar dattawar ƙasar ta tantance jakadun a watan Disamban shekarar 2025 da ya…
Labarai

Kotu ta wanke DCP Abba kyari kan zarge zargen da ake masa

Babbar kotun tarayyar Najeriya ta sallami dakataccen mataimakin kwamishinan 'yansanda Abba Kyari, ta kuma wanke shi daga wasu zarge-zargen da ake masa. Mai shari'a James Omotosho ne ya yanke…
Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin Tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo Bisa…

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sanya hannu kan wata takardar sanarwa domin fara shirin tsige Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, bisa zarge-zargen aikata manyan laifuka na rashin da’a, cin zarafin mukami da kuma karya…
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact