Shugaban kasa bola Tinubu ya tura jakadun Najeriya 65 zuwa ƙasashe
Shugaban. Bola Tinubu ya sanar da aika jakadun Najeriya zuwa ƙasashen duniya domin wakiltar ƙasar a can.
Wannan na zuwa ne bayan majalisar dattawar ƙasar ta tantance jakadun a watan Disamban shekarar 2025 da ya gabata bayan shugaban ya buƙaci su yi hakan.
ga jaerin sunan wanda aka aika
Ita Enang – Afrka ta Kudu
Ikpeazu Victor – Spain
Mahmud Yakubu – Qatar
Vice Admiral Ibok-Ete Ibas – The Philippines
Reno Omokri – Mexico
Aminu Dalhatu – Birtaniya
Laftanal Janar Abdulrahman Bello Dambazau mai ritaya – China
Femi Fani-Kayode – Jamus
Ayodele Oke – Faransa
Yakubu N. Gambo – Saudiyya
Akwai wasu da aka tura, inda jimilla waɗanda aka tura zuwa yanzu sun kai 65, kamar yadda mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga ya fitar.