Browsing Category
Labarai
Wata Motar daukan kaya ta kurkura takama da wuta a danjar kofar mazugal
Wata motar daukan kaya da akafi sani da kurkura takama da wuta a kofar mazugal dake kano sakamakon dauko silindar gas da tayi a yau 28.4.2026. Inda Al umma suka kai daukicikin gangawa domin tsiratar da rayuka da dukiyoyin jama,a.…
Yan Sanda Sun Dakile wani Rikicin fadan Daba a Kano, Sun Kama Mutane 6
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta dakile wani rikici mai hatsari tsakanin wasu gungun ‘yan daba a unguwar Gyadi-Gyadi da ke Kano, inda ta kama mutane shida (6) tare da dawo da zaman lafiya bayan gaggawar daukar matakin tsaro.
…
Kalubalen Cin Zarafin kananan Yara a jahar Kano: Ana Amfani da Su wajen Sayar da Magungunan…
Al umma sun fara nuna damuwa matuƙa a Jihar Kano sakamakon yadda ake ci gaba da amfani da ƙananan yara wajen sayar da magungunan gargajiya a tituna da kasuwanni, lamarin da ke haifar da barazana ga ilimi, tsaro da lafiyar jama’a.
…
Ncc ta bukaci kamfanin sadarwa da su biya diyya ga abokan Hulda
Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) ta umarci kamfanonin sadarwa da su riƙa ba masu amfani da layi diyya ta hanyar saka musu katin kuɗin waya idan suka samu matsalar rashin ingancin sadarwa na rashin sabis.
…
Yan majalissar kano ta kudu kuyi duk mai yiwuwa wajen gani an baiwa hon kabiru Alhassan Rurum…
Muna kira ga 'Yan Majalisar Dokokin Jihar Kano musamman wadanda suka fito daga Kano ta kudu.
kuyiwa Allah kuyi duk mai yiwuwa wannan karon don ganin kujerar mataimakin Gwamna tazo Hannun Rt Hon…
Kutu ta yake hukuncin daurin shekaru 15 ga wani da ake zargi da safarar kwaya a Kano
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen jahar Kano ta ce katu ta yake hukuncin daurin shekaru 15 a gidan yari kan wani matashi dan shekara 20 mai suna Muhammad Maharazu, bisa laifukan mallakar miyagun kwayoyi…
Kotu ta ba hukumar EFCC izinin kama tsohuwar ministar jin ƙan Sadiya umar Faruoq
Kotun banban birnin tarayyar Abuja, ta ba hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasar ta'annuti EFCC, izinin kama tsohuwar ministar jin ƙai ta ƙasa Sadiya Umar Faruoq.
EFCC…
Rundunar Sojin Saman Najeriya Ta Gayyaci Waɗanda sunayesu suka fita na neman aiki da NAF da su…
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta gayyaci ‘wadanda aka fitar da sunayensu na neman ɗaukar ma’aikata da ta gudanar, domin halartar tattaunawar Kwamitin tantancewa ta BMTC 46/2025 wadda za a gudanar a jihar Kaduna.
…
Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin magance matsalar tsaro da ya addabi arewanci Nigeria da kuma…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa tana nan daram kan ƙudirinta na kawar da ta’addanci da ‘yan bindiga a ƙasar nan,
tare da jaddada cewa ba za ta bari a yi amfani da irin waɗannan mummunan…
Kungiyar Matasa Arewa Sun Bukaci Gwamnatin Tarayya ta baiwa hukumomin tsaro makamai nazamani
Kungiyar Arewa Youth Assembly (AYA) ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta kara karfafa tsarin tsaron Najeriya ta hanyar bai wa hukumomin tsaro makamai na zamani,
alburusai, drones, da…
Gwamnan jahar zamfara Dauda Lawal Ya Lashe Kyautar BON Ta Gwamnan Shekara Kan Ayyukan Gine-gine a…
Kungiyar Broadcasting Organisations of Nigeria (BON) ta ba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, lambar yabo ta Gwamnan Shekara Kan Ayyukan Gine-gine
Governor of the Year) bisa manyan…
Ana Zargin yan Boko Haram da Kashe Kwamandan Birgede awani Sabon Hari a borno
Rahotanni sun nuna cewa Kwamandan Birged na rundunar Joint Task Force da ke Benisheikh a Karamar Hukumar Kaga ta Jihar Borno, Brig. Gen. O. O. Braimah, ya rasa ransa sakamakon wani sabon hari da ake zargin ’yan Boko Haram/ISWAP suka kai da…
Shugaba Tinubu Ya Bayyana shirin gwamnatinsa na inganta aikin yansada masu tantara bayanan sirri
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin kara zuba jari a bangaren horar da ’yan sanda, tattara bayanan sirri da kuma amfani da sabbin na’urorin zamani domin inganta aikin rundunar ’yan sandan Najeriya zuwa…
’yan bindiga sun kashe mutum 3, tare da jikkata wasu dadama a Nijar
’Yan bindiga sun kai hari kauyukan Lanta, Tunga da Bagna da ke Erena Ward a Karamar Hukumar Shiroro ta Jihar Niger, inda suka kashe mutane uku tare da jikkata wasu da dama.
Rahotanni sun nuna cewa…
Yan Sanda, Sojoji da ’Yan Bijilanti Sun Dakile Harin ’Yan Bindiga a Katsina, Jami’i 1 Yarasa ransa.
Rundunar haɗin gwiwa ta ’Yan Sanda, Sojoji, Katsina State Community Watch Corps da kuma ’yan sa-kai (vigilantes) ta samu nasarar dakile harin ’yan bindiga a Karamar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina.
…