Wata Motar daukan kaya ta kurkura takama da wuta a danjar kofar mazugal

Wata motar daukan kaya da akafi sani da kurkura takama da wuta a kofar mazugal dake kano sakamakon dauko silindar gas da tayi a yau 28.4.2026. Inda Al umma suka   kai daukicikin gangawa  domin tsiratar da rayuka  da dukiyoyin jama,a.

 

 

 

 

Shedun  gani da ido sun shedawa MKnews yanda abun yafaru  alokcin da motar takama da wutar  a daidai   danjar  kofar mazugal  inda  silindar gas din da motar ta dauko ce  takama da wuta .

 

Daga bisani mutane   sun  kawon daukin gangawa  inda suka sami nasara kashe wutar nan take kuma jama,a  suncigaba da al,amuransu  kamar yadda suka saba.

 

DAGA M.KANO TV NEWS

You might also like
Leave a comment