Yan majalissar kano ta kudu kuyi duk mai yiwuwa wajen gani an baiwa hon kabiru Alhassan Rurum mataimakin gwamna(fatihu yusuf bichi)

Muna kira ga ‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Kano musamman wadanda suka fito daga Kano ta kudu.

 

 

 

 

 

kuyiwa Allah kuyi duk mai yiwuwa wannan karon don ganin kujerar mataimakin Gwamna tazo Hannun Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum tunda shi kadaine a ciki ya fito daga yankin.

 

 

 

 

 

In kukai haka tarihi bazai taba mantawa daku a yankin ba wllh..

 

 

 

A cewa  Fatihi Yusuf Bichi.  Dan Jam’iyyar APC..

You might also like
Leave a comment