Bako Yau Baiji da dadiba Agidan Damben kano

Ayau 21/12/2025 Anfafata Wasan Dambe Mai bam mamaki Akano wada Alasan ogan boye yasami nasarar lashe Wana aturmina biyu yabuge Dan wasa na bangaren kudu Bahagon sha.aban na isa kasa Daga Garin Hadeja  wannan wasa yabada mamaki Duba da wasansune na Karan farko

img 20251207 wa0402610670674173004363

You might also like
Leave a comment