kula da marayu aiki ne dake bukatar hada hannun Al,umma don taimakonsu Khadija Ahmad YUSIF (rufaida)
A yammacin wannan rana ta juma'a dake a matsayin 2-01-2026 cibiyar ciyarwa fisabilillahi takai ziyara gidan marayu dake makotaka da asibitin nasarawan jihar Kano
A ziyarar tasu sun tafiwa da marayu abinci Mai Rai da lafiya da…
Rikicin NNPP: Kotu Ta Tabbatar da Dakatar da Dungurawa Yayin da Abiya Ya Zama Shugaban…
Rikicin cikin gida da ke addabar jam'iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) ya sake ruruwa yayin da kotun jihar Kano ta tabbatar da dakatar da shugaban jam'iyyar na jiha, Hashimu Suleiman Dungurawa, daga mazabarsa ta Gargari da ke karamar…
Ma’aikatan jinya a Kaduna sun yi barazanar tsunduma yajin aiki
Ma’aikatan jinya a jihar Kaduna sun yi barazanar tafiya yajin saboda rashin samun ƙarin girma da suka zargi hukumomin lafiya keyi
Wannan yajin aikin na iya kawo cikas ga ayyukan kiwon lafiya a jihar idan ba a gyara ba.
Shugaban ƙungiyar…
Rundunar Soji Tace ta Dakile Wani Harin Yan Bindiga a Wasu Al’ummomin Shanono da ke Kano
Rundunar hadin gwiwa ta JTF ta yi nasarar dakile wani yunkuri na yan bindiga na kutsa kai cikin wasu al'ummomi a karamar hukumar Shanono da ke jihar Kano bayan wata doguwar musayar wuta.
Fadan, wanda ya fara tun daren ranar Alhamis…
Anfara sauraron ƙarar neman belin tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami
Kotun tarayya da ke Samantha a babbar birnin tarayya Abuja ta fara sauraron ƙara kan neman belin tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami, wanda ke tsare a gidan yari na Kuje da ke Abuja.
Malami tare da ɗansa Abdulaziz da ɗaya daga cikin…
Akpabio Ya Janye Karar Da Ya Shigar Kan Natasha
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya janye ƙarar batanci da ya shigar a gaban kotu kan Natasha, tare da dukkan sauran ƙararrakin da ya gabatar a baya, bayan sauraron wa’azi na ƙarshen shekara da ya shafi…
Gwamnan kano abba Kabir yusuf yayi alkawarin girmama Yan majalissa biyu Soboda kyawawan aikinsu,Dan…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da shirin girmamawa ga mambobi biyu na Majalisar Dokokin Jihar Kano waɗanda suka rasu yayin da suke kan aiki ga jihar.Wannan yana cikin wata sanarwa da mai magana da yawun…
Harin ƴan tawayen M23 ya kashe fararen hula 1,500 a DR Congo
A jamhuriyar Dimukradiyyar Congo an kashe fararen hula 1500 a Wani sabbin hare-hare da 'yan tawayen M23 da Rwanda ke marawa baya a kudancin yankin Kivu.
Wata sanarwa da gwamnatin Congo ta fitar, ta ce sojoji da jami'an tsaro ne suka fitar…
Ƙasar Amurka ta kai hare-hare kan jiragen ruwan Venezuela
Rundunar sojin Amurka ta ce ta ƙaddamar wasu jerin hare-hare a cikin kwanaki biyu akan wasu jiragen ruwa da ta zargi na safarar miyagun kwayoyi ne a tekun Venezuela inda ta kashe akalla mutum takwas.
Rundunar ta ce hari na farko ta kai shi…
Anrantsar da musulmi na farko Magajin garin new york-mamdani zohran
A ranar 1 ga watan Janairun nan na sabuwar shekarar 2026 aka rantsar da Zohran Mamdani a matsayin Magajin garin New York, inda ya kafa tarihin zama Musulmi na farko da ya riƙe ofishin sannan kuma mafi ƙarancin shekaru da ya riƙe kujerar a…
Tinubu ya bukaci Yan Nigeria dasuyi haƙuri zasuga alfanun sabuwar dokar haraji
Shugaba Tinubu na Najeriya ya ce idan ƴan Najeriya suka yi haƙuri za a samu yi rayuwa mai inganci ta hanyar alkilta arziƙin ƙasa yadda ya kamata abin da zai sa ƙasar ta yi fice a duniya a wannan sabuwar shekara ta 2026.
Tinubu ya shaida…
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Jigawa Ta Kama ‘Yan Fashi da Makami, Masu Safarar Miyagun…
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Jigawa ta kama mutane goma (10) da ake zargi a wurare daban-daban na jihar a wani ɓangare na ƙoƙarinta na inganta tsaron jama'a.A cikin wata sanarwa da Kakakin Rundunar, Shi’isu Lawan Adam, ya fitar, ya…
Gwamnan Sokoto yayi Kira da jami’an tsaro su kawo ƙarshen ƴanbindiga a jahar a 2026
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya buƙaci mutanen jihar da su dage wajen bai wa jami'an tsaro goyon bayan domin magance matsalar hare-haren ƴanbindiga da jihar ke fuskanta ta hanyar taimaka musu da bayanan sirri da sauransu.
Gwamnan ya…
Peter Obi ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar ADC
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Peter Obi, ya sanar da sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar haɗaka ta ADC.
Obi ya bayyana hakan ne a wani taro da magoya bayansa da shugabannin siyasa suka gudanar a Enugu,…