DA ƊUMI-ƊUMI: BomTa Fashe a Cikin Masallaci a Kasuwar Maiduguri, Masu Ibada Sun Mutu Fashewar Boma a Masallaci a Maiduguri A ranar Laraba, an samu fashewar boma a cikin wani masallaci da ke Kasuwa Gamboru

Bako Yau Baiji da dadiba Agidan Damben kano

Ayau 21/12/2025 Anfafata Wasan Dambe Mai bam mamaki Akano wada Alasan ogan boye yasami nasarar lashe Wana aturmina biyu yabuge Dan wasa na bangaren kudu Bahagon sha.aban na isa kasa Daga Garin Hadeja wannan wasa yabada mamaki Duba da

Shin Alasan Yananan kuwa???

Dayawa mutane suna cewa Alasan yaki Zuwa kebbi Ko Sokoto wasu sunacewa tsoron Guramada ne yayi tasiri awajansa shiyasa yakasa tsallakawa yankin kebbi Ko Sokoto shin kuna ganin hakane Koyaya

Taron karawa juna sani na kwana biyu

Taron karawa juna sani na kwana biyu da kungiyar one kano agenda ta gudanar a babban dakin taro dake khairun university gadon kaya massalacin shehk kalifah isiyaka rabiu b u k road kano on 17. 18/2025 Taron wadda yasami halartar

Mai Takwasara Amazing Boxing Legend

Mai Takwasara represents one of the most fascinating figures in the world of Dambe, a brutal and ancient Nigerian martial art that has captivated audiences for centuries. Known formally as Dogo Maitakwasara within the competitive circuit,…

Autan Mamman Traditional Fight Legend

Autan Mamman has emerged as one of the most compelling figures in the world of Dambe, Nigeria's centuries-old traditional boxing sport. This fierce competitor from House Arewa represents a new generation of warriors who are bringing global…