Browsing Category
Labarai
Kotu ta bayar da belin Abubakar Malami
Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarkashin jagorancin alƙali Emeka Nwite ta amince da bayar da belin tsohon ministan shari’a Abubakar Malami da iyalinsa kan kuɗi naira miliyan 500 da kuma mutum biyu da za su tsaya musu.
A cewar alƙalin, mutanen…
Sojoji sun ceto mutum shida da aka sace a Kajuru Jahar Kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun samu nasarar ceto mutum shida da aka sace a yankin Kajuru/Kujama na jihar Kaduna.
A cewar sanarwar da rundunar ta fitar a shafinta na X, sojojin sun gudanar…
Babban hafsan sojin ƙasa ya ziyarci Babangida da Abdulsalam
Babban hafsan sojin ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin ƙasa, Janar Ibrahim Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, tare da ziyartar Gwamnatin Jihar Neja, domin ƙarfafa haɗin gwiwar farar…
NDLEA Ta Kama Mutane 1,018 a Katsina, Ta Kuma Yi Nasarar Daure Mutane 87 Saboda Safarar Miyagun…
Ta Kama Mutane NDLEA1,018 a Katsina, Ta Kuma Yi Nasarar Daure Mutane 87 Hukumar Yaki da sha da fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) reshen jihar Katsina, ta samu nasarar daure manyan masu safarar miyagun kwayoyi guda 87, sannan ta kama…
Malamai na shirin tsunduma yajin aiki a Nijar
Gamayyar ƙungiyoyin kwadago na Malamai a Jamhuriyar Nijar, za su fara yajin aiki na kwanaki uku daga gobe laraba, 7 ga watan Janairun, 2026 zuwa Juma'a 9 ga watan.
Wata sanarwa da gamayyar ƙungiyoyin ta fitar, ta koka da halin ko in-kula…
Gwamnatin Venezuela tana kama masu adawa da Gwamnati
Gwamnatin Venezuela ta zafafa kamen da take yi wa ƴan'adawar siyasa bayan hamɓarar da shugaban ƙasar, Nicolas Maduro tare da kama shi.
Jami'an ƴansandan riƙe da makamai sun zafafa sintiri a kan titunan Caracas, babban birnin ƙasar.…
Gwamna Zulum Ya Kaddamar da Sabbin Makarantun Sakandare Biyu, Ya Kuma Bayar da Umarnin Mayar da…
Gwamna Zulum Ya Kaddamar da Sabbin Makarantun Sakandare Biyu, Ya Kuma Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da sabbin makarantun sakandaren gwamnati (GSSS) guda biyu da aka gina a garuruwan Fikiyel da Balbaya da ke…
Rundunar Soji Nigeria tace ta Ceto Ritaya Kanal Daga Hannun Masu Garkuwa a Jihar Filato
Rundunar soji ta musamman "Operation ENDURING PEACE (OPEP)" ta yi nasarar ceto wani babban jami'in rundunar sojin Najeriya mai ritaya, Kanar Ajanaku (Rtd), bayan da wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka yi garkuwa da shi a…
Kwankwaso ya yiwa Abba fatan samun ƙarin hikima a al’amuransa
Jagoran jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya taya gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar ranar haihuwarsa.
A cikin sakon taya murna da Kwankwason ya wallafa a shafinsa na X ya bayyana godiyarsa da darajar shekaru da suka yi tare a…
Ministan harkokin wajen Isra’ila ya ziyarci Somaliland bayan amincewa da ita
Ministan harkokin wajen Isra’ila, Gideon Sa’ar, ya isa birnin Hargeisa, babban birnin Somaliland, inda ya gudanar da ziyara ta farko a hukumance tun bayan da Isra’ila ta amince da ‘yancin kan yankin.
Majiyoyi masu tushe a Somaliland sun…
Jami,an sojin Nigeria sunsha alwashin magance matsalar tsaro dawo da Zaman lafiya a nigeria
Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya ce sojojin ƙasar za su yi duk mai yiwuwa don daƙile ƙaruwar hare-haren ƴanbindiga a jihar Neja da sauran sassan ƙasar.
A ƙarshen makon da ya gabata ne dai wasu mahara…
INEC ta Fara Rijistar masu zabe karo na biyu
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta fara mataki na biyu na aikin rijistar masu zaɓe a fadin Najeriya bayan kammala mataki na farko a hukumance ranar 10 ga Disamba, 2025.
Aikin ya fara ne daga jiya, Litinin, inda hukumar ke bai wa…
Wasu Yan jam,iyar APC na neman Nyesom Wike ya ajiye muƙamin Ministan Abuja
Zazzafar cacar-baka ta kaure tsakanin Ministan Babban Birnin Tarayyar Najeriya, Abuja, Nyesom Wike, da Sakataren Jam'iyyar APC, Ajibola Bashiru, lamarin da ya kai ga Sakataren jam'iyyar kiran da Wike ya sauka daga muƙaminsa na minista, bisa…
Gwamnatin Tarayya Ta Fito Da Sabbin hanyoyin magance Satar jarabawar WAEC Da NECO
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da wasu sabbin dabaru masu tsauri da nufin dakile satar amsa da sauran maguɗan jarabawa a WAEC da NECO, matakan da za su fara aiki daga shekarar 2026.
Ministan Ilimi, Dr. Maruf Tunji Alausa, ne…
Wani gini ya rufta yayi sadiyar muwar uwa da ya,yanta huɗu -maidguri
Aƙalla mutum biyar ne suka mutu, ciki har da wata uwa da yara huɗu bayan rugujewar wani gini a jihar Borno.
Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Lahadi a unguwar Binta Suga da ke birnin Maiduguri, inda ya jefa mazauna yankin cikin jimami.…