Browsing Category
Labarai
Gwamnan Kano abba kabir yusuf Ya Sauke Shehu Wada Sagagi daga Mukaminsa na Kwamishinan
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga nadinsa a matsayin Kwamishinan Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu nan take.
Sanawar na dauke da sahannun magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna farin ciki kan nasarar saukar jirgin gwaji na farko a…
Mai magana da yawunsa, Sulaiman Bala Idris, ya bayyana a wata sanarwa cewa jirgin ya sauka da misalin ƙarfe 4:30 na yamma a ranar Lahadi.
Ya ce jirgin, kirar Bombardier Challenger 605 wanda gwamnatin tarayya…
Kungiyar tsofaffin Daliban makarantar sakandire ta Goverment senior secondary school warure wadda a…
Taron wanda ya gudana a farfajiyar makarantar dake a unguwar Gwale a cikin Birnin kano.
Da yake jawabi sakataren tsare tsare na kungiyar saifullah ibrahim yace sun gudanarda taron ne domin kara kulla zumunci…
Iran tace Zata mayar da martani daidai da irin barazanar da aka yi mata
Iran ta ce za ta mayar da martani ga duk wata barazana daidai da irin tasirin da take da shi domin kare kanta, kamar yadda rundunar juyin juya halin Iran IRGC ta bayyana a cikin wata sanarwa.
…
Tsohon Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya kai ziyara…
Taron ya gudana ne a gidan Kwankwaso da ke Miller Road, tare da halartar gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, da Sanata Seriake Dickson, da kuma mai fafutukar siyasa Naajatu Mohammed, tare da wasu manyan baki.
…
Munajajantawa iyalan Hon Hamza Durba da karamar hukumar kibiya bisa saceshi da, wasu batagari…
PRESS RELEASE
21/3/2026.
Muna matukar Jimamin dauke Hon Hamza Durba da wasu batagari sukai a ranar asabar 21 -3-2026 a karamar hukumar kibiya kuma muna tattaunawa da hukumomin tsaro domin ganin an kubuto dashi lami lafiya..
…
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na Ƙasa, Mohammed Idris, yace hukumomin tsaron nigeria suna…
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na Ƙasa, Mohammed Idris, ya bayyana cewa hukumomin tsaro suna aiki dare da rana domin kare rayuka da dukiyoyin ‘yan ƙasa, tare da ɗaukar matakai masu ƙarfi don inganta tsaro a ƙasar.
…
Dsp Barau jibrin ya karɓi kwamitin IGP, kan kafa yan sadan jahohi
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin, ya karɓi mambobin kwamitin jagoranci na Nigeria Police Force a wata ziyarar girmamawa. An kafa kwamitin ne domin samar da tsarin kafa ‘yan sandan jihohi.
…
Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da tsare tsaren yadda za,a gudanar da gudanar da bikin Eid al-Fitr…
Gwamnati ta ce ta samu sahihan bayanan tsaro da ke nuna cewa wasu mutane na shirin haddasa rikici a lokacin bikin Sallah, don haka dole ne a ɗauki matakan kariya domin tabbatar da zaman lafiya da kare rayuka da dukiyoyi.
…
Jam’iyyar Labour Party ta ayyana ranar 23 ga Mayu, 2026 domin gudanar da zaben fidda gwani na…
Mai ba shugaban rikon kwarya shawara kan harkokin yaɗa labarai, Ken Asogwa, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a Abuja.
Ya ce wannan na daga cikin jadawalin da kwamitin zartarwa na kasa…
Wakilan gwamnan Abba Kabir Yusuf sun gana da Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, a fadar Gidan…
Tawagar gwamnan Abba Kabir Yusuf ta gana da Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, a fadar Gidan Rumfa bayan buda baki (Iftar), lamarin da ya kara jawo hankalin jama’a kan rikicin sarautar Kano da kuma shirye-shiryen bikin Sallah.
…
Tinubu zai gana da Sarki charles III a ranar laraba a birnin landon
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai gana da Sarki Charles III a yau ranar Laraba domin ƙarfafa dangantakar ƙasashen biyu da gano damar ƙarin zuba hannun jarin ƴan kasuwa.
Duk da cewa…
Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutu karamar sallah
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris 2026 a matsayin ranakun hutu domin bikin Eid al-Fitr,
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo,…
Gwamnatin jahar Kano Ta Fitar da Sabbin Bayanan kan Rikicin. Hawan sallah “Sarakuna Biyu”
Shirin gudanar da Hawan Sallah a Kano ya sake jawo hankalin jama’a, sakamakon rikicin sarauta da ke tsakanin bangarori biyu, inda ake samun sabani kan wanda zai jagoranci bikin.
Mai ba…
Sarkin Musulmi Ya Bukaci Afara duba watan Sallah Ranar Laraba
Sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci al’ummar Musulmi a fadin Najeriya da su fara neman ganin jinjirin watan Shawwal da zai nuna karshen azumin watan Ramadan.
A cikin wata sanarwa da…