Browsing Category
Labarai
Shugaban kasa bola Tinubu Ya Umurci Shugabannin Tsaro Su Koma Maiduguri
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci shugabannin hukumomin tsaro da su koma birnin Maiduguri domin su jagoranci shawo kan matsalar tsaro a yankin.
Wannan mataki na zuwa ne bayan…
An Kama wani Jami’in Sojin Sama na Najeriya Kan zargin Harbin wani mutum da Ya Yi Sanadin Mutuwarsa…
An kama wani jami’in Sojin Sama na Najeriya (NAF) bayan ya harbe wani mutum har lahira a unguwar Harmony Estate da ke kan titin Eliozu a birnin Port Harcourt, Jihar Rivers.
Rahotanni sun nuna cewa lamarin…
Gwamnan kano Abba kabir yusuf ya amince da rushe ma,aikatar ilimi mai zurfi (ministry of higher…
Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Lahadi.
Yadda sabon tsarin zai kasance
Bayan wannan gyara:
Sabuwar ma’aikatar za ta kasance Ma’aikatar Ilimi.
Za a…
Wasu da ake zargin yan daba ne sun tarwatsa taron jam,iyyar ADC a jahar River
Rundunar ‘yan sanda ta jihar river ta bayyana cewa wasu da ake zargin ‘yan daba ne na siyasa sun kai hari tare da tarwatsa taron jam’iyyar.
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Sunday…
Gwamnatin Kano Ta Amince da Biyan Albashin watan Maris
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da fara biyan albashin watan Maris na shekarar 2026 ga ma’aikatan gwamnati tun da wuri domin ba su damar shirya bukukuwan Eid al-Fitr cikin sauƙi.
A cewar Mukaddashiyar Shugabar…
Gwamnatin jahar Kano Ta Amince da Ayyukan Ci Gaba da suka kai Naira Biliyan 310 a Sassa Daban-daban…
Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da ayyuka da shirye-shirye da kudinsu ya haura Naira biliyan 310, domin inganta ababen more rayuwa, ilimi, lafiya, gidaje, da sauran muhimman fannoni a fadin jihar.
…
Hukumar kula da yanayi ta kasa (Nimet) tace akwai yiwuwar Kano, Sokoto da jihohi tara na iya…
Hukumar kula da yanayi ta NiMet ta fitar da gargaɗi cewa jihohi 11 na Arewa, ciki har da Kano da Sokoto, na cikin haɗarin fuskantar barkewar cutar sankarƙau yayin da yanayin bushewar kakar rani ke ƙaruwa.
…
Gwamnan jahar Sokoto ya amince da biyan ma’aikatan jihar albashin watan Maris, 2026.
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu, ya amince da fara biyan albashin watan Maris ga ma’aikatan gwamnati kafin bukukuwan ƙaramar Sallah, da za a gudanar.
Hakan na cikin sanarwar da Daraktan Yaɗa Labaran Gwamnan…
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta ba da shawarar tarar Naira miliyan 10 ko daurin shekaru biyu ga…
Majalisar Wakilai ta Nigeria ta amince da wani gyara ga dokar zaɓe da zai sanya tsauraran hukunci ga duk wanda aka samu yana da rajista a jam’iyyun siyasa fiye da ɗaya.
Gyaran da aka yi wa Electoral Act…
Ministan tsaron Najeriya yana tantaunawa da manyan hafsoshin tsaro nasar
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya gayyaci duka manyan hafsoshin sojin ƙasar zuwa ofishinsa kan ƙaruwar hare‑haren ƴanbindiga a baya-baya nan kan sansanonin soji a yankin arewa maso gabashin ƙasar.
…
Yakin Iran da Isra,ila Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe ‘yan ƙasarta daga Iran
Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe 'yan ƙasarta daga ƙasar Iran da suka nuna buƙatar a dawo dasu gida, tare da raka su ta kan iyakar ƙasar Armeniya domin tabbatar da tsaron lafiyarsu a yayin da ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula a…
Jami,an hukumar NDLEA ta tarwatsa wasu wuraren sayar da miyagun ƙwayoyi a Kano, ta kuma kama mutane…
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Kano ta ce ta tarwatsa wurare da dama da ake sayar da miyagun ƙwayoyi a faɗin jihar, tare da kama mutane 56 a wani samame da aka gudanar cikin kwanaki uku.
…
Kungiyar Lauyoyin Gwamnati ta kasa Reshen jahar Kano Ta Fara Yajin Aikin sai baba ta gani
Kungiyar Lauyoyin Gwamnati ta Najeriya reshen Jihar Kano (Law Officers Association of Nigeria ta sanar da fara yajin aiki sai baba tagani daga yau Talata, 11 ga Maris, 2026, sakamakon korafe-korafe da suka ce gwamnatin jihar ta kasa…
Harin masu Ƙwacen Waya Yayi sanadiyar Mutuwar Yaya da Ƙani a Kano
Wasu matasa, ƴan ɗaki ɗaya, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a jihar Kano.
Jami’in hulda da jama’a na hukumar kwana-kwana ta jihar Kano, Saminu Yusuf Abdullahi…
Kotu Ta Dage Shari’ar Malami da Ɗansa Kan Zargin Tallafa wa Ta’addanci Zuwa 15 ga Afrilu
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage sauraron shari’ar da ake yi wa tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami, da ɗansa Abdulaziz Malami, kan zargin tallafa wa ta’addanci da kuma mallakar bindigogi ba bisa…