Browsing Category
Labarai
Wasu fusatantun mutane sun harbe wani Jami’in. Civil defence har lahira (NSCDC) a Jihar Rivers
Wani jami’i na rundunar Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) daga sashen Special Mining Marshal ya mutu bayan an harbe shi a ranar Litinin a ƙauyen Umunwantu Village, cikin al’ummar Umuechem Community da ke ƙaramar hukumar Etche…
Gwamnan Jihar Zamfara yayi karin haske kan dalilinsa nakomawa jam,iyyar APC
Dauda Lawal, ya bayyana cewa rikicin cikin gida da kuma shari’o’in da suka dabaibaye tsohuwar jam'iyyarsa ta PDP ne babban dalilan da suka sa ya fice daga jam'iyyar zuwa APC.
A ranar Litinin ne gwamnan ya sanar da sauya sheƙarsa…
Da Dumi Dumi: Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Tabbatar da Hukuncin da Ya Hana INEC Amincewa da Taron PDP na…
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin da Kotun Tarayya ta yanke a Abuja, wanda ya hana Hukumar Zaɓe ta Ƙasa Independent National Electoral Commission (INEC) amincewa da babban taron jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP)…
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA tayi nasarar kama wani tsohon…
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) sun kama wani tsohon kansila a Jihar Legas tare da kama wasu miyagun ƙwayoyi a jihohi daban-daban na ƙasar, a wani ɓangare na ƙara kaimi da suke yi wajen yaƙi da…
Yunkurin tsige mataimakin gwamna. kungiyar kwankwasiya ta mai da martani kan Almundahanar biliyan…
Kungiyar darikar siyasar Kwankwasiyya a Jihar Kano ta mayar da martani kan zargin almundahanar Naira biliyan 1.1 da ake yi wa Mataimakin Gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, inda ta ce tana da takardu da ke nuna cewa an fitar da kudin…
Rundunar. Yan Sandan jahar edo Sun Kama Mutane 65 da Ake Zargi da Garkuwa da Mutane, Sun kuma…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Edo. ta kama mutane 65 da ake zargi da aikata laifin garkuwa da mutane, tare da kwato kudi har Naira miliyan 1,850,000 da ake zargin kudin fansa ne, a yankin Aviele.
Mai…
Rundunar sojin Najeriya tayi nasarar kashe ƴanbindiga 45 a Katsina
Jami'ai a rundunar sojin Najeriya na cewa sun kashe ƴanbindiga 45 da suka kai hari wani ƙauye a jihar Katsina da ke arewacin ƙasar.
Lamarin ya faru ne ranar Juma'a da maraice kamar yadda hukumomin jihar…
Shugaba bola Ahmed tunibu ya amince da tura jakadun nigeria zuwa kasashen da zasuyi aikinsu
Ga jerin Sunayen Jakadun da aka naɗa da wuraren aikinsu.
●Lt. Gen. Abdulrahman Dambazau – Beijing, China
●Sen. Jimoh Ibrahim – Majalisar Ɗinkin Duniya (UN)
●Sen. Ita Enang – Afirka ta Kudu
●Okezie Ikpeazu – Spain
●Prof. Isaac Adewole –…
Shugaban kasa bola Tinubu ya tura jakadun Najeriya 65 zuwa ƙasashe
Shugaban. Bola Tinubu ya sanar da aika jakadun Najeriya zuwa ƙasashen duniya domin wakiltar ƙasar a can.
Wannan na zuwa ne bayan majalisar dattawar ƙasar ta tantance jakadun a watan Disamban shekarar 2025 da ya…
Kotu ta wanke DCP Abba kyari kan zarge zargen da ake masa
Babbar kotun tarayyar Najeriya ta sallami dakataccen mataimakin kwamishinan 'yansanda Abba Kyari, ta kuma wanke shi daga wasu zarge-zargen da ake masa.
Mai shari'a James Omotosho ne ya yanke…
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin Tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo Bisa…
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sanya hannu kan wata takardar sanarwa domin fara shirin tsige Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, bisa zarge-zargen aikata manyan laifuka na rashin da’a, cin zarafin mukami da kuma karya…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yabawa Shugaban Ƙasa bayan amincewar Majalisar Zartarwa…
A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar, Gwamna Yusuf ya bayyana wannan amincewa a matsayin wani babban ci gaba na tarihi da zai sauya fasalin hanyoyin Kano tare da ƙarfafa matsayin jihar a…
Jam,iyyar hamayya ta ADC ta soki yadda ake tafiyar da shari’o’in Malami da El-Rufai
Jam'iyyar haɗaka ta ADC ta yi suka kan yadda ake tafiyar da shari'o'in tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da tsohon ministan shari'a Abubakar Malami tana mai cewa ya kamata a yi amfani da adalci ga kowa ba tare da nuna son rai na siyasa…
Tuninin mafarki yasa Wani Mutum Ya Kashe Ɗan’uwansa
Rundunar ’yansandan Jihar Oyo a kudu maso yammacin Najeriya ta sanar da kama wani mutum mai shekaru 43 bisa zargin hallaka babban ɗan’uwansa, bayan ya yi ikirarin cewa marigayin ya harbe shi a mafarki.
…
Jam’iyyar APC ta zabi sabbin mambobin kwamitin zartarwa na jiha domin jagorantar harkokin…
An gudanar da zaben ne a daren Talata, inda aka zabi Umar Haruna Doguwa a matsayin sabon Shugaban Jam’iyyar na Jiha. Doguwa ya yi murabus daga mukaminsa na Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Kano domin tsayawa takarar wannan kujera ta…