Browsing Category

Labarai

Wasu yara hudu sun nutse a ruwa a jahar edo

Yara biyu sun mutu yayin da wasu biyu suka tsira bayan sun nutse a wani wurin tara ruwan ambaliya da ke titin Erediauwa, kusa da Sapele Road, a ƙaramar hukumar Ikpoba-Okha ta Jihar Edo. Lamarin ya faru ne a…

Da dumi dumi DSS Ta Saki Walida

Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karɓi Walida Abdulhadi Ibrahim wacce ta ɓace tun shekarar 2023 kuma take a hannun Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS). Gwamnan ya tabbatar da cewa za a tabbatar da adalci kan…