Browsing Category

Labarai

Biyo bayan Umarnin Kwamishinan ‘yan sandan kano na hana Guje Guje da Motoci, Babura, da Kuma hawa Dawakai domin Kilisa Kungiyar Mahaya Dokuna ta Jihar kano wato Kano Horse Riders Forum ta goyi bayan Umarnin Kwamishinan yan sanda akan…

Akpabio Ya Janye Karar  Da Ya Shigar Kan Natasha

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya janye ƙarar batanci da ya shigar a gaban kotu kan Natasha, tare da dukkan sauran ƙararrakin da ya gabatar a baya, bayan sauraron wa’azi na ƙarshen shekara da ya shafi…