Browsing Category
Labarai
Babban Layin Wutar Lantarki na Kasa Ya Sake Durkushewa
Babban layin wutar lantarki na Najeriya ya sake durkushewa, lamarin da ya jefa birane da dama cikin duhu.Bincike a shafin yanar gizon Hukumar Kula da Tsarin Wutar Lantarki ta Najeriya (NISO) ta sanaar da cewa wutar da ake samarwa a kowace…
Najeriya ta jaddada goyon bayanta ga cikakken ikon Somalia
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake jaddada cikakken goyon bayanta ga ikon ƙasa, haɗin kai da mutuncin yankunan Somalia, tare da gargaɗi kan amincewa da kowace ƙungiya ko yanki da ke neman ballewa.
Ministan Harkokin…
Shugaban jam,Iyar NNPP ya magantu akan komawar gwamna abba Kabir Yusuf zuwa A PC
Shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hon. Suleiman Hashim Dungurawa, ya bayyana cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da duk wasu da ake zargin za su bi shi zuwa jam’iyyar APC sun ɗauki wannan mataki ne bisa ra’ayinsu na kashin kansu. Inda…
Ƴan majalisa sun buƙaci a jingine sabuwar dokar haraji
Majalisar wakilan Najeriya ta buƙaci gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na fara aiwatar da sabuwar dokar haraji mai cike da ce-ce-ku-ce da ruɗani, har sai an kammala bincike kan zargin sauya wasu daga cikin dokokin da majalisar ta amince…
SERAP ta Kai Ƙarar Gwamnonin Kotu Kan Kuɗin Tallafin Man Fetur
Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da sa ido kan kashe kuɗaɗen gwamnati, a Najeriya, SERAP, ta shigar da ƙara a gaban kotu kan gwamnonin jihohi 36 da kuma Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, bisa gazawarsu wajen yin bayani…
Guguwa mai ƙarfi ta hallaka mutum biyu a Sweden
Wata guguwa mai ƙarfin gaske ta hallaka wasu mutum biyu a Sweden, inda ta kuma janyo tsaiko wajen tafiye-tafiye da ɗaukewar lantarki.
Hukumar lura da yanayi ta ƙasar ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar samun iska mai ƙarfi a sassan arewacin…
Ƴansanda sun daƙile harin ƴanbindiga a Zamfara
Rundunar ƴansanda a jihar Zamfara ta ce ta daƙile wani yunkurin ƴanbindiga na kai hari a karamar hukumar Maru na jihar a safiyar yau Lahadi.
Wata sanarwa da kakakin ƴansandan jihar DSP Yazid Abubakar ya fitar, ya ce sun samu nasarar daƙile…
Amurka ta Koma Sa Ido a Dajin Sambisa Bayan Hare-haren Sama a Sakkwato
Kasar Amurka ta sake komawa gudanar da ayyukan tattara bayanan sirri da sa ido a Najeriya a ranar Asabar, biyo bayan hare-haren da aka kai wa 'yan ta'addar ISIS a Sakkwato a daren ranar Alhamis.
Brant Philip, wani mai bin diddigin…
Hari Bam ɗin Zamfara : ‘Ramuwar-gayya ce ɓarayi ke son yi kan kashe ‘yan uwansu
A zamfara, ana can ana kokarin tantance irin ta'adin da fashewar wasu bamabamai biyu da aka dasa a kan hanyar Dansadau zuwa Gusau a jihar Zamfara, suka yi.
Bayanan da aka fara samu sun nuna cewa mutum goma sha daya suka rasu a fashewar,…
Gwamna jahar jigawa Umar namadi ya kaddamar da Shirin karfafawa na taura Taura mega empowerment
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar A. Namadi, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na tallafa wa shugabannin kananan hukumomi don ci gaban matasan Jigawa a matakin kasa.
Babbar Mataimakiya ta Musamman ga Gwamnan kan Harkokin Yada…
Jami’an Ƴansanda Sun yi nasarar Kama Ƴan Fashin Daji Da Masu Garkuwa Da Mutane A Wasu Jihohin…
Rundunar ƴansandan Nijeriya ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi mambobin ƙungiyar ƴan fashin daji ne da ke kai hare-hare da garkuwa da mutane a wasu jihohin arewacin ƙasar.
An kama mutanen ne a ranar 19 ga Disamba a yankin…
Gwamnatin Kano Ta Raba Kayan Kariya Ga Cibiyoyin Lafiya A Faɗin Ƙananan Hukumomi 44
Gwamnatin Jihar Kano, ta hanyar Cibiyar Dakile Cututtuka ta Jihar Kano (KNCDC), ta raba kayan kariya na musamman (PPE) ga dukkan cibiyoyin lafiya da asibitoci da ke faɗin ƙananan hukumomi 44 na jihar, bayanin hakan ya fito ne a cikin wata…
Janhoriyar Nijar Ta dakatar baiwa‘Yan Amurka bizar shigaƘasar,ta
Jamhuriyyar Nijar ta dauki wani sabon mataki na diflomasiyya ta hanyar haramta bai wa ‘yan kasar Amurka visa, tare da hana su shiga ƙasar baki ɗaya, a matsayin martani ga matakin da Amurka ta dauka na sanya Nijar cikin jerin kasashen da…
An Kama Mutane 8 Da Ake Zargi Da Rajin Ganin Kasar Yarabawa Ta Ware A Jihar Ogun
Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta sanar da kama mutane takwas da ake zargi da rajin ganin yankinsu ya balle daga Najeriya, bisa zargin tada zaune tsaye, tare da tare hanyoyin ababen hawa da kuma kai wa jami’an ’yan sanda hari. Anbayar da…
Zelensky ya gana da wakilin Trump kan sabuwar daftarin tsagaita wuta a Ukraine
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce ya yi wata doguwar tattauna da Steve Witkoff, wakilin Trump na musamman da kuma surukinsa Jared Kushner kan yadda za a kawo karshen yaki da Rasha.
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na…