Browsing Category
Labarai
Harin ƙunar baki-wake a masallaci a Syria ya kashe mutum 5
Akalla mutum biyar sun mutu wasu sama da 20 sun jikkata a harin bam din da aka kai wani wani masallaci lokacin da ake sallar Juma'a a birnin Homs da ke kusa da Wadi al-Dhahab na kasar Syria.
BBC ta rawaito cewa harin ya faru ne ana…
Majalisar Dokoki Ta Ƙasa Ta Yi Umarnin Sake Buda Dokokin Haraji
Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta ba da umarnin sake dubawa da yiwa dokar garambawul na haraji guda huɗu a cikin jarin dokar gwamnati, biyo bayan kace-nace da jama'a ke yi kan zargin an yi wasu sauye-sauye bayan an riga an amince da su. Majalisar…
Sojojin amurka sun Kai Hari Kan Yan,ta,adda a Sokoto
Sojojin Amurka sun tabbatar da cewa sun kai hare-hare kan mayakan kungiyar ISIS a jihar Sakkwato a daren Alhamis, bayan gwamnatin Najeriya ta nemi taimakon hakan.
Ma’aikatar Tsaro ta Amurka ta ce “an kashe ’yan ta’addan ISIS da…
Yanzu-yanzu: ‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Zamfara 6 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC
Yan Majalisar Dokokin Jihar Zamfara shida sun sauya sheka daga Jam’iyyar PDP mai mulki zuwa Jam’iyyar APC, inda suka ce, rikicin cikin gida, shugabancin jam’iyya da kuma rashin kyakkyawan shugabanci a jihar ne ya tilasta musu barin…
Sabbin yarjejeniya 9 da ASUU ta cimma da gwamnatin Najeriya
Ƙungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU ta ce sun shiga wata sabuwar yarjejeniya da gwamnati, wadda ta ce idan aka ɗabbaƙa, matsalolin da jami'o'in ƙasar suke fuskanta da dama za su kau.
ASUU ta bayyana haka ne a wata sanarwa da ta…
An miƙa wa hukumomin jihar Neja ɗalibai 130 da aka ceto
An miƙa ɗaliban nan su ɗari da talatin da aka ceto daga hannun masu garkuwa da su zuwa hannun hukumomi a jihar Neja.
Gwamnan jihar, da wasu manyan jam'ian gwamnati ne suka tarbe su a fadar gwamnati da ke babban birnin jihar Minna…
Bako Yau Baiji da dadiba Agidan Damben kano
Ayau 21/12/2025 Anfafata Wasan Dambe Mai bam mamaki Akano wada Alasan ogan boye yasami nasarar lashe Wana aturmina biyu yabuge Dan wasa na bangaren kudu Bahagon sha.aban na isa kasa Daga Garin Hadeja wannan wasa yabada mamaki Duba da!-->…
Shin Alasan Yananan kuwa???
Dayawa mutane suna cewa Alasan yaki Zuwa kebbi Ko Sokoto wasu sunacewa tsoron Guramada ne yayi tasiri awajansa shiyasa yakasa tsallakawa yankin kebbi Ko Sokoto shin kuna ganin hakane Koyaya
Taron karawa juna sani na kwana biyu
Taron karawa juna sani na kwana biyu da kungiyar one kano agenda ta gudanar a babban dakin taro dake khairun university gadon kaya massalacin shehk kalifah isiyaka rabiu b u k road kano on 17. 18/2025
Taron wadda yasami halartar!-->!-->!-->…