Browsing Category
Labarai
Shugaban karamar hukumar nasarawa ambasada yusuf ogan boye yaraba tallafi ga matasan karamar…
Shugabancin karamar hukumar Nassarawa ya jaddada kudirinsa na ci gaba da tallafawa 'ya'yan karamar hukumar Nassarawa da tallafin da za su dogara da Kawunansu.
Shugaban karamar hukumar ta Nassarawa Ambasada Yusuf…
El-Rufai Zai Gurfana a Gaban EFCC a Ranar Litinin
Malam Nasir El-Rufai zai gurfana a gaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) da misalin karfe 10:00 na safe a ranar Litinin.
Lauyansa, Ubong Esop Akpan, ya bayyana hakan ne yayin da yake mayar da martani kan…
Gwamna Fubara Ya Rushe Majalisar Zartarwa ta Jihar Rivers
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya rushe Majalisar Zartarwa ta jihar nan take.
An sanar da rushewar ne a ranar Alhamis.
An kuma umurci dukkan kwamishinoni da masu ba da shawara na musamman da su mika ragamar aiki…
Jiragen sojojin ruwan Amurka sun yi tawo mugama da juna a kusa da Kudancin Amurka
Rundunar sojin Amurka da ke yankin kudancin Amurka ta tabbatar wa BBC cewa wani jirgin ruwan yaƙin sojin ruwan Amurka ya yi karo da wani jirgin ruwan da ke samar da man fetur a lokacin da suke aikin samar da mai.
…
Gwamnan jihar Sokoto yayi umarnin biyan ma’aikata albashi saboda Azumi
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya bayar da umarnin biyan ma'aikatan jihar albashin watan Fabarairu nan take, saboda ƙaratowar watan azumin Ramadana.
Gwmnan ya sanar da hakan ne a cikin wata sanarwa da ta…
Wata Guguwa a madagaska ta kashe aƙalla mutum 35
Aƙalla mutun 35 ne suka mutu bayan da wata guguwa mai ƙarfin gaske ta afka wa Madagascar, a cewar hukumar taƙaita afkuwar bala'o'i ta ƙasar.
Guguwar mai suna Gezani ta afka ne ranar Talata, inda ta lalata abubuwa a…
Hukumar FRSC ta sallami jami’aita 43 saboda rashin kulawar aiki
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta ɗauki matakin ladabtarwa mai tsauri inda ta sallami jami’ai 43 daga aiki sakamakon rashin biyayya da ɗabi’a maras kyau, wanda laifuka ne da suka aikata yayin aiki.
…
Kamfanin KEDCO ya koka kan matsalolin wutar a jihohin Arewa maso Yamma
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano, KEDCO, ya bayyana matukar damuwa kan matsalolin da ke shafar samar da wuta daga Kamfanin Wutar Lantarki na Najeriya da kuma kamfanin rarraba wutar ta ƙasa TCN zuwa jihohin Arewa maso Yamma.
…
Hukumar shige da fice ta nigeria ta miƙa mata shida da aka ceto daga masu safarar mutane ga hukumar…
Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta ceto mata shida da ake zargin an yi yunkurin safarar su zuwa ƙasar Masar ta hannun filin jirgin sama na Malam Aminu Kano da ke Kano.
A cikin wata sanarwa da kakakin…
SHUGABA TINUBU YA NAƊA SHUGABA DA MEMBOBIN HUKUMAR NEMSA YA KUMA NAƊA MAGAJI DA’U ALIYU A MATSAYIN…
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Hon. Magaji Da’u Aliyu a matsayin Manajan Darakta na Sheda Science and Technology Complex (SHESTCO), Abuja.
SSHESTCO hukuma ce dake da alhakin gudanar da bincike da haɓaka fasaha (research and…
Majalissar dattijai ta amince da dokar zabe ta aika sako kai tsaye ta na,ura daga rufar zabe
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da wani muhimmin sashe a cikin gyaran dokar zaɓe da ya wajabta aika sakamakon zaɓe kai tsaye ta na’ura daga rumfunan kaɗa ƙuri’a, domin jama’a su ga sakamakon ba tare da jinkiri ba.
…
Tsohon gwamnan kaduna nasiru el,rufa,i ya musanta zargin Dangantaka ta Ƙashin Kai da shugaban…
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna kuma tsohon Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Malam Nasir El-Rufai, ya musanta rade-radin cewa akwai wata matsalar dangantaka ta ƙashin kai tsakaninsa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa tun da farko…
Shugaban kasa bola Ahmad tunibu yace gwamnatinsa Za ta kawar da barazanar ƴanbindiga a Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa gwamnatinsa za ta magance barazanar da ƴanbindiga da ƴan fashin daji ke yi wa ƙasar.
Yayin da yake jawabi a taron majalisar zartaswa ta…
Gwamnan Abia Ya Sanya Hannu Kan Dokar Tallafawa Tsofaffi yan asalin jahar
Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya sanya hannu kan Dokar Kula da Tsoffi wadda ke ba da gata na musamman ga duk ɗan asalin jihar da ya kai shekara 60 zuwa sama.
Sabuwar dokar ta tanadi:,Albashi na wata-wata kyauta,…