kwamatin majalisar wakilai mai kula da rundunar sojin saman nigeria yagana babban hafsan sojin sama tare manyan jami,an rundunar

Kwamitin majalisar wakilai dake kula da rundunar sojin sama na Nigerian ya gana da Babban hafsan sojin sama na kasa da sauran manyan Jami’an rundunar a zaman taza da tsifar kasafin kudi na rundunar sojin sama na shekarar 2026..

 

 

 

 

Shugaban kwamitin dake kula da rundunar sojin saman na Majalisar Wakilai Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum ne ya Jagoranci zaman da aka gudanar a ranar laraba a majalisar Kasa..

You might also like
Leave a comment