Browsing Category
Labarai
Matsalar tsaro tasa Gwamnatin jihar Kogi ta rufe wasu kasuwanni
Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da rufe wasu kasuwanni da tashoshin motoci na wucin gadi a sassan jihar, a wani mataki na tsaurara matakan tsaro
Wata sanarwa da hukumomin jihar suka fitar a ranar Lahadi ta ce wannan…
Mataimakin shugaban kasa kashim Shettima zai jagoranci taron majalisar tattalin arzikin Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima zai jagoranci taron majalisar tattalin arzikin ƙasar da za a gudanar ranar Litinin a Abuja.
Cikin wata sanarwar da fadarsa ta fitar ta ce maƙasudin taron shi ne ƙarfafa…
Rundunar yan sanda jahar kebbi tace ta dakile wani harin lakurawa
Rundunar yan sandan jihar kebbi da hadin gwiwar sojoji dakuma sauran hukumomin tsaro sun dakile wani hari da ake zargin lakurawa ne suka kai a karamar hukumar bunza, wanda jami’an tsaro sukayi nasarar kashe mutum daya daga cikin yan…
Al,ummar karamar hukumar birni sunyi kira da gwamnan kano abba kabir yusuf da ya cigaba da aikin…
Al'ummar Karamar hukumar birni suna Kira ga gwamana Kano kan cigaba gina dakin adana kayan tarihi na jami'ar north west
Ginin anfarashi tun lokacin jagoranci tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar ganduje wanda ake ginawa jami'ar north…
Uwar gidan tsohon shugaban kasa Aisha Buhari da ƴaƴanta sun ziyarci tsohon mataimakin shugaban kasa…
Mai ɗakin tsohon shugaban Najeriya, Marigayi Muhammadu Buhari ta ziyarci jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar.
Cikin wani saƙo da Atikun ya wallafa a shafukansa na sada zumunta ya ce Aisha Buhari ta tare da ƴarta…
Dawowar gwamnan kano abba kabir yusuf APC zai haifar da da mai ido -commarade Rabiu Abubakar…
Sakataren Kungiyar kasuwar Abinci ta Duniya Dawanau dake karamar hukumar Dawakin Tofa kuma fitaccen Dansiyasa anan jihar Kano Kwamared Rabiu Abubakar Tumfafi, ya bayyana cewar dawowar Gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf zuwa jamiyyar APC…
Majalisar ƙoli ta shari’ar musulunci ta nanata buƙatar a cire shugaban hukumar INEC
Majalisar ƙoli kan harkokin shari'ar musulunci ta Najeriya (SCSN) ta sake nanata kiranta da a tsige shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasar (INEC), Joash Amupitan, domin a cewarta, ba zai iya yin adalci a babban zaɓen ƙasar mai zuwa…
Gwamnatin Kano Ta kafa kwamitin wayar da kan jama’a kan Rajistar Zaɓe
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙara ƙaimi wajen wayar da kan al’umma domin ƙara yawan mutanan da sukayi rajistar zaɓe, inda take da burin ganin sama da miliyan goma sunyi register zabe afadin jahar kano kafin zaben shekara ta 2027
…
Najeriya da kasar falasdin na kokarin karfafa alaka mai karfi tsakanin kasashen biyu
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya ce Najeriya za ta ƙarfafa hulɗar dangantaka da Falasɗinawa da kuma kyautata ayyukan jin-ƙai a Gaza.
Tuggar ya bayyana haka ne lokacin da ya karɓi bakuncin jakadan…
Ƴanbindiga sun kashe mutum biyar a wani harin kwanton ɓauna a wata kasuwa a jahar Zamfara
Wasu ƴanbindiga sun hallaka mutum biyar tare da yin garkuwa da wasu da dama bayan harin da ƙwantan ɓauna da suka kai wata kasuwa a jihar Zamfara.
Mazauna yankin na komawa gida daga kasuwar Maga a karamar hukumar…
An ceto mutane 166 da aka sace a Kajuru
An ceto ɗaukacin mutane 166 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su daga wasu majam'iu a ƙauyen Kurmin Wali na jihar Kaduna, da ke arewa maso yammacin Najeriya a cewar Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN).
Shugaban…
An kashe jami,an ƴan Road Safety fiye da 100 a shekarar 2025 – Shugaban FRSC
Hukumar kiyaye haɗurra ta Najeriya FRSC ta ce an kashe jami’anta fiye da 100 yayin da suke bakin aiki a shekarar 2025 da ta gabata.
Hukumar ta bayyana cewa ƙaruwar yawan mutuwar jami’anta ya sa ta fara kira ga…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) na tuhumar tsohon gwamnan kogi yahaya Bello da laifuka…
A ranar Laraba, 4 ga Fabrairu, 2026, Mai Shari’a Emeka Nwite na Babbar Kotun Tarayya da ke Maitama, Abuja, inda aka yi wa Shaida ta Bakwai (PW7) tambayoyi a ƙarƙashin rantsuwa.
A zaman kotun, lauyan masu gabatar da ƙara,…
Majalisar dunkin duniya ta ware dukkannin 4 ga fabareru ranar wayar da kan mutane akan cinwo daji…
A dukkannin ranar 4 ga watan Fabarairun kowacce shekara Majalisar dinkin Duniya ke warewa a matsayin ranar wayar da kan jama'a dangane da Ciwon Daji (Cancer).
A don haka ne ma kungiyar Masana kuma Kwararru a…
Yan bindiga sun kai hari kwara inda Ake fargabar waɗanda ƴan bindiga suka kashe sun kai 70
Jami’an agajin gaggawa na Red Cross a Najeriya sun ce ana fargabar adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a jihar Kwara ya kai kusan 70, biyo bayan wani mummunan hari da aka kai a ƙauyen Woro.
Red Cross ta ce har…