Browsing Category
Labarai
Tsohon shugaban jam,iyyar Apc Abdullahi umar ganduje A shirye nake na shirya da Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a shirye yake ya shirya da babban abokin siyasarsa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Ganduje ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da BBC.
…
Duk wanda bai bi umarnin kotu ba zai fuskanci ladabtarwa-wike
Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya gargaɗi ma’aikatan birnin tarrayar da ke yajin aiki da cewa duk wanda ya bijirewa umarnin kotu ya ƙi komawa bakin aiki daga ranar Laraba, 28 ga Janairu, zai fuskanci ladabtarwa.
…
Kungiyar kwadago NLC tace ma,aikatan ABuja bazasu koma bakin aikiba duk da umarnin da kotu tabayar…
Ƙungiyar kwadago NLC, ta ce ma’aikatan Babban Birnin Tarayya, Abuja ba za su koma bakin aiki ba, duk da umarnin da Kotun Kwadago ta Ƙasa ta bayar.
A yau ne kotu ta umarci ma’aikatan da su dakatar da yajin aikin da suke…
Rundunar sojin Najeriya za ta haɗa-kai da gwamnatin Taraba don yaƙi da ta’addanci
Babban hafsan sojin Najeriya, Laftanar-janar Waidi Shaibu, ya ce rundunar sojin za ta haɗa-kai da gwamnatin jihar Taraba don ganin an tsaurara yaƙi da ta'addanci da kuma sauran matsalolin tsaro.
Laftanar-janar…
ƴansanda sun mamaye kasuwar Onitsha bayan umarnin gwamna na rufe kasuwar tsawon mako guda
Rundunar ƴansandan jihar Anambra ta ce ta tura jami'anta zuwa babbar Kasuwar Onitsha biyo bayan umurnin gwamnan jihar, Chukwuma Soludo na rufe kasuwar na tsawon mako guda.
Gwamnan ya ba da umarnin rufe kasuwar ne…
Kotu ta yi watsi da buƙatar Inmdi Kanu na a sauya masa gida yari
Kotun ƙolin tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Maishari'a James Omotosho ta yi watsi da buƙatar shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu da ya shigar na neman ɗauke shi daga gidan yarin Sokoto.
A zaman kotu…
Rundunar Sojoji nigeria ta gano masana’antar ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba a jahar Nasarawa
Rundunar sojin Najeriya ta ce Sojojinta na Operation WHIRL STROKE (OPWS) sun "gano wata masana’antar ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba da ke a ɓoye a yankin Agwatashi da ke ƙaramar hukumar Doma a Jihar Nasarawa."
…
Gawuna da Garo ba za su yi takara da Abba ba – Ganduje
Toshon shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce tsoffin waɗanda suka yi wa APC takarar gwamna da mataimaki a jihar cikin APC ba za su yi takara da Abba Kabir Yusuf ba.
Yayin…
Kwammanshinan tsaron da harkokin cikin gida,Air vice marshan ibrahim umaru ya aje aikinsa na…
Kwamishinan ya ajiye aikin ne a daidai lokacin da gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf yake gudanar da bikin komawa jam'iyyar APC mai mulki a matakin tarayya.
Tsohon sojan na sama ya bar gwamnatin ne domin cigaba da nuna goyon…
Gwamnan Anambra Soludo ya rufe kasuwar Onitsha saboda ƙin bin dokar hana fita
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya umarci rufe Kasuwar Onitsha na tsawon mako guda, bayan ‘yan kasuwar sun ƙi bin dokar hana fita ta ranar Litinin.
Gwamnan ya bayar da wannan umarni ne a ranar Litinin yayin…
Rundunar yan sadan babban birnin tarayya ta dakile yukurin fashi da makami a yankin kado da ke abuja
Rundunar ’Yan Sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ce ta daƙile wani yunƙurin fashi da makami a yankin Kado da ke Abuja, inda ta kama mutum ɗaya tare da ƙwato makamai da wasu kayayyaki da ake zargin na masu laifi ne.
A…
Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tarbi Mai Girma, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zuwa…
Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tarbi Mai Girma, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zuwa babbar jam’iyya mafi girma a Afirka — APC.
A cikin wata sanarwa da Mataimakinsa na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai da…
Zargin Juyin Mulki: wata Ƙungiya Ta Nemi A Saki Jami’an Soja da Aka Tsare Saboda Matsalolin Lafiya
Wata ƙungiya mai suna Concerned Pro-Democratic Activists of Nigeria ta roƙi gwamnatin tarayya da ta saki jami’an soja da aka tsare bisa zargin yunƙurin juyin mulki a watan Oktoban bara, har sai an kammala bincike kan lamarin.
…
Wata Guguwa tayi sanadiyar katsewar wutar lantarki a wasu sassan Amurka
Aƙalla gidaje da shaguna 600 ne suka rasa wutar lantarki a Amurka sakamakon wata mummunar guguwa da ta auka wa ƙasar.
Jihohin kudancin ƙasar, irin su Tennessee da Texas da Mississippi a kuma Louisiana ne lamarin ya…
Shugaba Tinubu Zai bar nigeria a gobe Litinin Zuwa Ziyarar Aiki kasar Turkiyya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Litinin zuwa ziyarar aiki a ƙasar Turkiyya, domin ƙarfafa alaƙar diflomasiyya da faɗaɗa haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu.
An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da mai magana…