Al,ummar karamar hukumar birni sunyi kira da gwamnan kano abba kabir yusuf da ya cigaba da aikin gina dakin adana kayan tarihi na jami,ar north west

Al’ummar Karamar hukumar birni suna Kira ga gwamana Kano kan cigaba gina dakin adana kayan tarihi na jami’ar north west

Ginin anfarashi  tun lokacin jagoranci tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar ganduje wanda ake  ginawa jami’ar north west university Kano dakin ajiya kayan karatu da mahimman abubuwan tarihi dake kan titin gidan sarki Wanda ada yake gidan marigayi Dan masanin Kano

 

 

 

 

bayan hawan gwamnan Kano Abba Kabir yusif wannan gini ya tsaya cak duba da sauya shekar gwanna Abba ne yasa Al’ummar Durumin zunguwa,kankarofi,yakasai,Durumin iya,kurmawa, sharada,Yar magaji Kira GA gwamnatin jihar Kano data waiwayi wannan aiki

 

 

 

wannan katafaran Dakin adana kayan tarihin da kayan koyo da koyarwa zai kawo cigaban jihar Kano da Al’ummar jihar uwa uba da daliban jihar Kano da kasa baki daya

 

 

 

Al’ummomin wannan yanki sun yabawa gwamna Abba Kabir yusif gani yadda yake kawo wa jihar Kano ayyukan cigaba

You might also like
Leave a comment