Kotu ta bayar da belin Abubakar Malami

Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarkashin jagorancin alƙali Emeka Nwite ta amince da bayar da belin tsohon ministan shari’a Abubakar Malami da iyalinsa kan kuɗi naira miliyan 500 da kuma mutum biyu da za su tsaya musu. A cewar alƙalin, mutanen…

Malamai na shirin tsunduma yajin aiki a Nijar

Gamayyar ƙungiyoyin kwadago na Malamai a Jamhuriyar Nijar, za su fara yajin aiki na kwanaki uku daga gobe laraba, 7 ga watan Janairun, 2026 zuwa Juma'a 9 ga watan. Wata sanarwa da gamayyar ƙungiyoyin ta fitar, ta koka da halin ko in-kula…

INEC ta Fara Rijistar masu zabe karo na biyu

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta fara mataki na biyu na aikin rijistar masu zaɓe a fadin Najeriya bayan kammala mataki na farko a hukumance ranar 10 ga Disamba, 2025. Aikin ya fara ne daga jiya,  Litinin, inda hukumar ke bai wa…