Sojojin Najeriya 9 sun mutu bayan taka nakiya a jihar Borno
Rahotannin da jami'an tsaron Najeriya suka fitar, sun ce aƙalla sojoji tara ne suka mutu lokacin da jerin gwanon motocinsu suka taka wani abin fashewa a jihar Borno da ke arewa maso gabashin ƙasar.
Wasu sojojin da dama kuma sun jikkata a…
Ankama indiyawa 22 Bisa zargin Safar hodar iblis-NDLEA
Jami’an NDLEA Sun Kama Indiyawa 22 Bisa Zargin Shigo Da Hodar Ibilis Najeriya
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Nijeriya NDLEA ta ce ta kama ma’aikatan jirgin ruwa Indiyawa 22 bayan an gano hodar ibilis, wato…
Shugaba tinubu ya umarci jami,an tsaron da su gangauta kamo wadanda suka kai Hari neija
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci ministan tsaron ƙasar da babban hafsan tsaron ƙasar da manyan hafsashin sojin ƙasar da babban sifeton ƴansanda da daraktan hukumar tsaro ta farin kaya su farauto tare da kama maharan Kasuwan Daji da…
Sojoji Sun Yiwa Gungun Ƴan Bindiga Luguden Wuta Yayin da Suke Tserewa Bayan Kai Hari A Kano
Rundunar Soja ta Najeriya ta ce jiragen yaƙinta sun hallaka akalla ’yan bindiga 23 da ke tserewa daga Jihar Kano zuwa mamoyarsu a Katsina, a wani samame na haɗin gwiwa karkashin Operation FANSAN YAMMA.
A cewar rundunar, samamen ya biyo…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya Taya gwamna abba Kabir yusuf murnar cikarsa shekaru 63 a duniya.
A yau 5 ga watan Janairun shekarar 2026 ne Gwamna Yusuf ke cika shekara 63 da haihuwa.
Shugaban Ƙasa bola Ahmad tinubu ya yaba da gaskiya,da rikon amana da tawali’u da haƙur da Abba Kabir Yusuf yake wajen hidimar al’umma, yana mai cewa…
An Tsare Fitaccen Malamin Musulunci Bisa Zargin Yunkurin Juyin Mulki
Hukumomin tsaro sun tsare fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Khalifa Zariya, tsawon kwanaki 23 bisa zargin hannu a wani yunkurin juyin mulki ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Rahotanni sun nuna cewa jami’an tsaro sun kama…
Mutum 25 sun mutu bayan kifewar kwale-kwale a Jigawa
Bayanai daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya na cewa mutum 25 ne suka mutu bayan kifewar kwale-kwale a jihar.
Sakataren ƙaramar hukumar Guri, inda lamarin ya faru Alhaji B Jaji Adiyani ya tabbatar wa BBC faruwa lamarin inda ya ce…
Ƴanbindiga sun kashe fiye da mutum 30 a Neja
Bayanai daga jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa wasu ƴanbindiga sun kai hari jihar, inda suka kashe sama da mutum 30 tare da sace wasu da dama.
Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar yansandan jihar, SP Wasiu Abiodun ya…
Sojoji Sun Gano Mutumin da Ke Shirya Hare-Haren Kunar Bakin Wake a Maiduguri
Rundunar Haɗin Gwiwa ta Ayyuka, Operation HADIN KAi, ta samu gagarumar nasara a ayyukanta na yaƙi da ta'addanci a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, bayan gano wani babban wanda ake zargi da hannu a hare-haren kunar bakin wake na…
Amurka ta tsare shugaba Maduro a gidan yarin New York
Kafofin ya ɗa labaran Amurka sun bayar da rahoton cewa ana tsare da shugaban Venezueal, Nicolas Maduro da Amurka ta kama a gidan yarin New York.
Gidan yarin ya yi fice wajen ajiye manyan fursunoni ciki har da Ghislaine Maxwell Ba'amurka…
Gwamnatin Neja ta amince da sake buɗe makarantun jihar
Gwamnatin jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya ta amince da sake buɗe makarantun furamare da na sakandiren jihar.
Cikin wata sanarwa da kwamishiniyar ma’aikatar ilimin furamare da sakandiren jihar, Hajiya Hadiza Mohammed ta fitar ta…
Shohon dan takarar shugaban ƙasa a jam,iyyar lebour party ya soki gwamnatin Tinubu kan fara karɓar…
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a Najeriya a Jam'iyyar Labour, Peter Obi kuma jigo a jam'iyyar ADC ya ce babu ƙasar da ke samun cigaban da take buƙata ta hanyar tatsar mutanenta kawai.
Obi ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya wallafa a…
Rundunar NSCDC ta Jihar Kano Ta Yi Allah-wadai da Kisan Ma’aikacinta Ta Hanyar Soka Masa Wuka
Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC), reshen jihar Kano, ta yi Allah-wadai da kakkausar murya game da kisan gilla da wasu da ake zargin 'yan daba ne suka yi wa wani ma,akacin wucin gadi na hukumar, Abdurrauf A. Sheriff, ta hanyar soka…
Yadda Al’ummar Sabuwar Gandu Suka yi Dafifi Wajen Walimar Kammala Aiki Da Alh Muktar Aliyu…
Kafatanin Al'ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo abin koyi Alh Muktar Aliyu na kammala aikin da lafiya a hukumar Custom…