Kotu ta tura Malami da iyalinsa gidan yarin Kuje

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon ministan Shari’a, Abubakar Malami, SAN, tare da mai ɗakinsa da kuma ɗansa Abubakar Abdulaziz Malami a gidan yarin Kuje, bayan da suka ƙi amince wa da tuhume-tuhume 16 da…