Guguwa mai ƙarfi ta hallaka mutum biyu a Sweden

Wata guguwa mai ƙarfin gaske ta hallaka wasu mutum biyu a Sweden, inda ta kuma janyo tsaiko wajen tafiye-tafiye da ɗaukewar lantarki. Hukumar lura da yanayi ta ƙasar ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar samun iska mai ƙarfi a sassan arewacin…

Ƴansanda sun daƙile harin ƴanbindiga a Zamfara

Rundunar ƴansanda a jihar Zamfara ta ce ta daƙile wani yunkurin ƴanbindiga na kai hari a karamar hukumar Maru na jihar a safiyar yau Lahadi. Wata sanarwa da kakakin ƴansandan jihar DSP Yazid Abubakar ya fitar, ya ce sun samu nasarar daƙile…