Browsing Category
Labarai
Mutum 25 sun mutu bayan kifewar kwale-kwale a Jigawa
Bayanai daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya na cewa mutum 25 ne suka mutu bayan kifewar kwale-kwale a jihar.
Sakataren ƙaramar hukumar Guri, inda lamarin ya faru Alhaji B Jaji Adiyani ya tabbatar wa BBC faruwa lamarin inda ya ce…
Ƴanbindiga sun kashe fiye da mutum 30 a Neja
Bayanai daga jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa wasu ƴanbindiga sun kai hari jihar, inda suka kashe sama da mutum 30 tare da sace wasu da dama.
Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar yansandan jihar, SP Wasiu Abiodun ya…
Sojoji Sun Gano Mutumin da Ke Shirya Hare-Haren Kunar Bakin Wake a Maiduguri
Rundunar Haɗin Gwiwa ta Ayyuka, Operation HADIN KAi, ta samu gagarumar nasara a ayyukanta na yaƙi da ta'addanci a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, bayan gano wani babban wanda ake zargi da hannu a hare-haren kunar bakin wake na…
Amurka ta tsare shugaba Maduro a gidan yarin New York
Kafofin ya ɗa labaran Amurka sun bayar da rahoton cewa ana tsare da shugaban Venezueal, Nicolas Maduro da Amurka ta kama a gidan yarin New York.
Gidan yarin ya yi fice wajen ajiye manyan fursunoni ciki har da Ghislaine Maxwell Ba'amurka…
Gwamnatin Neja ta amince da sake buɗe makarantun jihar
Gwamnatin jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya ta amince da sake buɗe makarantun furamare da na sakandiren jihar.
Cikin wata sanarwa da kwamishiniyar ma’aikatar ilimin furamare da sakandiren jihar, Hajiya Hadiza Mohammed ta fitar ta…
Shohon dan takarar shugaban ƙasa a jam,iyyar lebour party ya soki gwamnatin Tinubu kan fara karɓar…
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a Najeriya a Jam'iyyar Labour, Peter Obi kuma jigo a jam'iyyar ADC ya ce babu ƙasar da ke samun cigaban da take buƙata ta hanyar tatsar mutanenta kawai.
Obi ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya wallafa a…
Rundunar NSCDC ta Jihar Kano Ta Yi Allah-wadai da Kisan Ma’aikacinta Ta Hanyar Soka Masa Wuka
Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC), reshen jihar Kano, ta yi Allah-wadai da kakkausar murya game da kisan gilla da wasu da ake zargin 'yan daba ne suka yi wa wani ma,akacin wucin gadi na hukumar, Abdurrauf A. Sheriff, ta hanyar soka…
Yadda Al’ummar Sabuwar Gandu Suka yi Dafifi Wajen Walimar Kammala Aiki Da Alh Muktar Aliyu…
Kafatanin Al'ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo abin koyi Alh Muktar Aliyu na kammala aikin da lafiya a hukumar Custom…
kula da marayu aiki ne dake bukatar hada hannun Al,umma don taimakonsu Khadija Ahmad YUSIF (rufaida)
A yammacin wannan rana ta juma'a dake a matsayin 2-01-2026 cibiyar ciyarwa fisabilillahi takai ziyara gidan marayu dake makotaka da asibitin nasarawan jihar Kano
A ziyarar tasu sun tafiwa da marayu abinci Mai Rai da lafiya da…
Rikicin NNPP: Kotu Ta Tabbatar da Dakatar da Dungurawa Yayin da Abiya Ya Zama Shugaban…
Rikicin cikin gida da ke addabar jam'iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) ya sake ruruwa yayin da kotun jihar Kano ta tabbatar da dakatar da shugaban jam'iyyar na jiha, Hashimu Suleiman Dungurawa, daga mazabarsa ta Gargari da ke karamar…
Ma’aikatan jinya a Kaduna sun yi barazanar tsunduma yajin aiki
Ma’aikatan jinya a jihar Kaduna sun yi barazanar tafiya yajin saboda rashin samun ƙarin girma da suka zargi hukumomin lafiya keyi
Wannan yajin aikin na iya kawo cikas ga ayyukan kiwon lafiya a jihar idan ba a gyara ba.
Shugaban ƙungiyar…
Rundunar Soji Tace ta Dakile Wani Harin Yan Bindiga a Wasu Al’ummomin Shanono da ke Kano
Rundunar hadin gwiwa ta JTF ta yi nasarar dakile wani yunkuri na yan bindiga na kutsa kai cikin wasu al'ummomi a karamar hukumar Shanono da ke jihar Kano bayan wata doguwar musayar wuta.
Fadan, wanda ya fara tun daren ranar Alhamis…
Anfara sauraron ƙarar neman belin tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami
Kotun tarayya da ke Samantha a babbar birnin tarayya Abuja ta fara sauraron ƙara kan neman belin tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami, wanda ke tsare a gidan yari na Kuje da ke Abuja.
Malami tare da ɗansa Abdulaziz da ɗaya daga cikin…