Browsing Category

Labarai

Ƴansanda sun daƙile harin ƴanbindiga a Zamfara

Rundunar ƴansanda a jihar Zamfara ta ce ta daƙile wani yunkurin ƴanbindiga na kai hari a karamar hukumar Maru na jihar a safiyar yau Lahadi. Wata sanarwa da kakakin ƴansandan jihar DSP Yazid Abubakar ya fitar, ya ce sun samu nasarar daƙile…

DA ƊUMI-ƊUMI: BomTa Fashe a Cikin Masallaci a Kasuwar Maiduguri, Masu Ibada Sun Mutu Fashewar Boma a Masallaci a Maiduguri A ranar Laraba, an samu fashewar boma a cikin wani masallaci da ke Kasuwa Gamboru