Browsing Category
Labarai
Kwamishinan Lafiya na Kano Ya Karɓi Sabon Asibitin Kula da Lafiya a Matakin Farko a Garun Malam
Mai Girma Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, tare da tawagarsa, sun kai ziyara garin Dorawar Sallau da ke Karamar Hukumar Garun Malam, domin karɓar sabon asibitin kula da lafiya da aka kammala gininsa daga hannun…
Gwamnatin Sokoto ta amince da kafa cibiyar jami’an tsaro a yankin Tidibale
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanar da amincewa da kafa cibiyar tabbatar da tsaro a yankin Tidibale da ke jihar, inda ake zargin ‘yan bindiga da yi wa al’umma barazana tare da tursasa wasu barin muhallansu.
Gwamnatin ta bayyana haka…
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ƙarin Sabon Alawus Ga Farfesoshi -FG ASUU:
Gwamnatin Tarayya ta fara aiwatar da sabuwar yarjejeniyarta da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), inda Shugaba Bola Tinubu ya amince da ingantattun tsare-tsaren jin dadin malaman, gami da sabon alawus na wata-wata wanda zai sa Farfesoshin…
Tsohon gwamnan kano Santa rabiu kwankwaso ya baiyana matsayinsa Kan komawa jam,iyar APC zan koma APC
Jagoran jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba zai koma jam’iyyar APC ba sai an fayyace masa matsayinsa a jam'iyyar kuma sai an dawo da takardun manufofin da suka rubuta kan yadda za a tafiyar…
Gwamnatin Jihar kano ta shiryawa Yan jaridar yanar gizo Taron karawa juna sani na kwana biyu a Jahar…
Gwamnatin Jihar Kano ta shirya Bitar kwana biyu ga Yan jaridar yanar gizo a jahar jigawa don jaddada inganci aikin jaridar yanar gizo bisa gaskiya da da,a afadin jahar, inda ta bayyana kafafen yaɗa labaran a matsayin ginshiƙi wajen…
Zaftarewar ƙasa ta kashe mutum 18 a DR Congo
Zaftarewar ƙasa ta rutsa da wani ɓangare na ƙauyen Burutsi da ke yankin Kashebere na gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, inda aƙalla mutum 18 suka rasa rayukansu a lardin North Kivu.
A halin da ake ciki, ana gudanar da aikin ceto…
Ƴan Bindiga Sun Sace Mutum 32, a Wani Hari da suka kai a Jihar Kaduna
ƴan bindiga sun yi awon-gaba da mutum 32, ciki har da ƙananan yara, tare da kashe mutum ɗaya a wani mummunan hari da suka kai garin Kadagen Kauru da ke Ƙaramar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna.
Rahotanni sun nuna cewa harin ya faru ne a daren…
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Fayyace Gaskiya Kan Shari’ar Victor Solomon, Ta Karyata Jita-jitar Kafafen…
Gwamnatin Jihar Kaduna ta jaddada cewa an bi dukkan ka’idojin shari’a yadda ya dace, bisa hujjoji da shaidu na gaskiya inda ta karyata rahotonin kafafen sada zamunta dangane yanke hukuncin.
Da yake jawabi kan ce-ce-ku-cen da suka biyo…
Hukumar Yan sanda tace Ba za ta fitar da bayanai kan hare-haren Amurka a Sokoto ba
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa tana da bayanai kan hare-haren da Amurka ta kai kan ’yanbindiga a arewa maso yammacin jihar Sokoto, amma ba za ta fitar da su ga jama’a ba.
Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin ne ya bayyana…
An buɗe Sakandiren Ƴanmata ta Maga watanni biyu bayan kai wa makaratarhari
Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da sake buɗe makarantar Sakandiren ƴanmata ta Maga, inda aka sace ƴanmata 24 kafin daga baya a ceto su.
Kwamishiniyar makarantun Firamare da Sakandare a jihar, Dakta Halima Bande, ita ce ta bayyana…
Hukumar Kula da asibitoci ta Jahar kano ta dakatar da likitocin da suka manta almakashi a cikin…
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka yi na cewa ma’aikatan lafiya sun bar almakashi a cikin wata mata mai suna Aishatu Umar a lokacin tiyata, lamarin da ya yi sanadin rasuwarta daga bisani.
Wata…
Ƴansanda a Katsina sun kama mutum uku kan zargin mallakar ababen fashewa
Rundunar ƴansanda a jihar Katsina ta ce ta cafke wasu mutum uku waɗanda ake zargi da mallakar tarin abubuwan fashewa.
An kama abubuwan fashewar ne a cikin wata mota ƙirar Golf a ƙauyen Koza da ke karamar hukumar Daura na jihar.…
Yan majalissar Jahar rivers sun zargi wasu manya da hana yunkurin tsige fubara
Majalisar Dokokin jihar Rivers ta yi zargin cewa wasu ‘yan siyasa da masu ruwa da tsaki na ƙoƙarin yin amfani da kotu wajen neman toshe ƙofar tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Farfesa Ngozi Odu.
A cewar…
Ƴan Bindiga Sun Kashe Soja Da Jam’in NSCDC a Benue
Wasu ’yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani soja da jami’in Hukumar NSCDC a garin Udeku, a yankin Turan da ke karamar hukumar Kwande a Jihar Benue. Lamarin ya faru ne a ranar Asabar, wanda ya tilasta wa mazauna yankin da dama…
Anshigar da INEC kara a Kotu Kan zargin Ɓatan Naira Biliyan 55.9 a Zaben 2019
Kungiyar SERAP ta shigar da kara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), bisa zargin almundahana da rashin bayani kan kashe ₦55.9bn da aka ware domin kayan zaben 2019.
SERAP ta bukaci kotu ta…