Browsing Category

Labarai

An samu raguwar matalar tsaro a Zamfara – Sojoji

Babban kwamandan runduna ta ɗaya ta sojin Najeriya da ke Gusau, Birgediya Janar Mustapha Jimoh, ya ce ayyukan ƴanbindiga da ƴanta'adda a jihar Zamfara sun yi matuƙar raguwa. Yayin da yake jawabi ga manema labarai a wani taro na musamman da…