Browsing Category

Labarai

Amurka na shirin ƙwace Greenland

Fadar gwamnatin Amurka ta ce Shugaba Donald Trump tare da manyan jami’an gwamnatinsa na tattauna hanyoyi daban-daban da Amurka za ta iya mallakar yankin Greenland. Fadar ta bayyana cewa amfani da ƙarfin soji na daga cikin zaɓuɓɓukan da ake…

Kotu ta bayar da belin Abubakar Malami

Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarkashin jagorancin alƙali Emeka Nwite ta amince da bayar da belin tsohon ministan shari’a Abubakar Malami da iyalinsa kan kuɗi naira miliyan 500 da kuma mutum biyu da za su tsaya musu. A cewar alƙalin, mutanen…

Malamai na shirin tsunduma yajin aiki a Nijar

Gamayyar ƙungiyoyin kwadago na Malamai a Jamhuriyar Nijar, za su fara yajin aiki na kwanaki uku daga gobe laraba, 7 ga watan Janairun, 2026 zuwa Juma'a 9 ga watan. Wata sanarwa da gamayyar ƙungiyoyin ta fitar, ta koka da halin ko in-kula…