murka ta sake kama wani jirgin dakn mai a kusa da tekun Venezuela
Rahotonni na cewa dakarun Amurka sun sake kama wani jirgin ruwan dakon mai a kusa da gabar tekun Venezuela.
Wani kamfanin kula da sufurin ruwa ya ce jirgin ya yi yunƙurin bi ta wani wuri da rundunar sojin ruwan Amurka ta killace a yankin…
Aliko Dangote ya kai ƙarar tsohon shugaban NMDPRA, EFCC
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya kai ƙarar tsohon shugaban hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da kuma sufurin man fetur ta Najeriya, NMDPR, Farouk Ahmed, gaban EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa.…
Wasu Tubabbun ‘Fulanin Daji’ Sun Afka wa Ɗan Uwansu a Kasuwar Batsari Saboda wata dadandiyar Gaba.
Lamarin ya faru ne a gaban wakilan Katsina Times, inda maharan suka tarar da Manin Tururuwa a kasuwar sayar da dabbobi, sannan suka shiga saran sa da adda tare da duka da sanduna da itatuwa.
Bayan tabbatar da cewa Manin Tururuwa ya fita…
Gwamnatin Tarayya ta takaita bikin kamalla karatu a marantunta
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da takaita bikin kammala karatu a dukkan makarantun ƙasar, inda ta ce ɗalibai ’yan aji shida na firamare, JSS 3 da SSS 3 kaɗai ne za su rika yin bikin kammala karatu. Gwamnatin ta ce matakin na da nufin…
Ƙungiyar matasan ƙabilar Ijaw ta buƙaci Tinubu ya sauke Wike
Ƙungiyar matasan al'ummar ƙabilar Ijaw ta yi kira da shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sauke Nyesom Wike daga ministan Abuja.
Shugaban ƙungiyar, Alaye Theophilus ne ya bayyana kiran yayin wani jawabi da yake yi wa manema labarai a…
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban Ƙasa a jam,iyyar LP- Datti Baba-Ahmed yace tun yana Nysc…
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyyar LP a Najeriya, Datti Baba-Ahmed ya ce lokaci ya yi da za a bai wa sabbin jini dama a siyasar Najeriya.
Cikin wani bidiyon hirarsa da gidan Talbijin na Channels a ƙasar,…
jam,iyyar APC ta yi watsi da yunƙurin tsige Gwamna Fubara
Jam'iyyar APC reshen jihar Rivers ta yi fatali da yunƙurin tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara da majalisar dokokin jihar ke shirin yi.
Cikin wata sanarwa da APC ta fitar ta ce duk da cewa tana girmama cin gashin kan majalaisar dokoki,…
Hukumar NCC da CBN sun kanmala shirinsu dan magance matsalar korafe korafe al,umma na cire musu kudi…
Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC) tare da Babban Bankin Najeriya (CBN) sun kammala tsara wani sabon tsari da zai magance matsalolin da masu amfani da layukan waya ke fuskanta wajen siyan katin waya da data da ke fāɗuwa. Wannan tsari ya samo…
ICPC Ta Ƙi Amincewa da ikrarin Janye Ƙorafin Dangote kan Tsohon Shugaban NMDPRA
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (ICPC) ta ƙi amincewa da buƙatar attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, na janye ƙorafin da ya shigar kan tsohon babban daraktan hukumar kula da harkokin man fetur ta ƙasa (NMDPRA), Injiniya…
Yan Majalisar Dokokin Jahar Rivers sun fara shirin Sauke Gwamnan jihar Fubara da Mataimakiyarsa
Yan Majalisar dokoki na jihar Rivers sun fara daukar matakin sauke Gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Oduh.
A wani zama na majalisa da shugaban majalisar, Martins Amaewhule, ya jagoranta, Shugaban masu rinjaye na majalisar…
Wasu matasa sunyi yunkurin kwacewa Wani kwamandan vigilante babur mai kafa biyu a kauyen Yan…
Rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Waya da kuma daƙile shaye-shayen kayan maye, ta Anti-Phone Snaching a Kano, ta kama wasu matasa biyar da ake zarginsu da da amfani da makamai ga wani kwamandan Bijilante tare da yunƙurin…
Tsohon ministan tsaron Nigeria badaru Abubakar ya musanta zargin chanja sheka daga jam,iyar APC zuwa…
Tsohon Ministan Tsaro na Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin sauya sheka daga jam'iyyarsa ta APC mai mulkin kasar zuwa jam'iyyar hamayya ta ADC.
A wata sanarwa da tsohon ministan ya sanya wa…
Kiraye-kirayen atiku ya ajiye takara cin amanar ƴan Najeriya ne – Atiku
Tsohon Mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi gargaɗi kan kiraye-kirayen da ake yi masa na ya ajiye takara a yaƙin neman shugabancin kasa ƙarkashin jam’iyyar haɗaka ta ADC, yana mai cewa hakan cin amanar ‘yan Najeriya ne.Sanarwar…
Amurka na shirin ƙwace Greenland
Fadar gwamnatin Amurka ta ce Shugaba Donald Trump tare da manyan jami’an gwamnatinsa na tattauna hanyoyi daban-daban da Amurka za ta iya mallakar yankin Greenland.
Fadar ta bayyana cewa amfani da ƙarfin soji na daga cikin zaɓuɓɓukan da ake…
INEC ta gargadi jama’a kan shafin ɗaukar ma’aikatan wucin-gadi na bogi.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta fitar da sanarwar gargadi ga al’ummar Najeriya dangane da wani shafin intanet na bogi da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke iƙirarin cewa shi ne shafin ɗaukar ma’aikatan wucin-gadin hukumar na…