Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Kungiyar mutuka motocin haya rashen jahar kano sunroki gwamnati tawo musu dauki

Kungiyar manuka motocin haya ta kasa reshen jihar Kano tana ci gaba da yin kiraye kirayen Gwamnatin ta kawo musu dauki gaggawa saboda yadda tashar ta yi musu kadan . Mataimakin shugaban kungiyar Alh Samaila sale…
Labarai

Wata mahaukaciyar guguwa ta tunkari ƙasar Madagascar

Hukumar kula da yanayi ta ƙasar Madagascar ta fitar da sanarwar gargaɗi a yankunan da ke arewa maso yammacin ƙasar da ke cikin haɗari daga wata guguwa mai ƙarfin gaske. Ta ce guguwar mai suna Fytia, tana gudun da ya kai…
Labarai

Kotu ta kori ƙarar da wasu da aka yankewa hukuncin kisa a – Kwara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke garin Ilorin a jihar Kwara ta tabbatar da hukuncin kisa da aka yanke wa wasu mutane biyar da aka samu da laifin fashi da makami a wani banki a garin Offa a shekarar 2018. Daraktan sashen…
Labarai

Sojojin Najeriya sun sami nasarar kashe manyan mayaƙan ISWAP

Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Haɗin Kai da ke aiki a yankin arewa maso gabshin Najeriya, sun sanar da nasarar kai wasu munanan hare-hare kan ƙungiyoyin ƴan bindiga A cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa…
Labarai

Dalilin da ya sa gwamnonin APC ba su damu da barazanar tsige Fubara ba_Abdullahi sule

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce gwamnonin da aka zaɓa a ƙarƙashin jam’iyyar APC ba su damu sosai da yunƙurin tsige Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara ba, domin batun yana gaban kotu. Sule ya bayyana hakan…
Labarai

An Kama Wasu Ma’aurata da suka kitsa Garkuwa Da Kansu, Tare Da Karɓar Miliyan 10 Matsayin Kudin…

An kama wasu ma’aurata mazauna jihar Legas bisa zargin su da kitsa garkuwa da kansu tare da karɓar Naira miliyan 10 daga dangi da abokansu a matsayin kudin fansa. Aminiya ta gano cewa ma’auratan, masu suna…
Labarai

Sojojin Najeriya sun ceto wani fasto daga hannun ƴanbindiga a Enugu

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta tare da haɗin gwiwar ƴan sa kai ta JTF da sauran hukumomin tsaro sun samu nasarar ceto wani fasto da aka sace, Reverend Johnson Anayo Onugwu, a jihar Enugu. Andai …
Labarai

Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da cewa mayaƙan Iswap sun kai hari kan sojojinta a garin Sabon…

Rundunar ta ce an kai harin ne a ranar Alhamis ɗin da ta gabata, kuma ta ƙara da cewa mayaƙan sun yi amfani ne da jirage marasa matuƙa. A sanarwar da rundunar tsaron ƙasar ta fitar, ta ce hare-haren sun yi sanadiyar…
Labarai

Al’ummar Tudun Wada/Doguwa Sun bukaci Dr umar suleman umar (DRUSU )Ya Wakilce Su a Majalisar Ƙasa

Al’ummar ƙaramar hukumar Tudun Wada/Doguwa, daga garin Malan da ma sauran yankuna, sun bayyana amincewarsu da  Dr. Umar Suleiman, wanda aka fi sani da DRUSU, domin ya wakilce su a Majalisar Tarayya. Wannan…
Labarai

Ana Zargin Jami’an Ƴansanda da Buɗe Wuta A Kan Masu Zanga Zangar Lumana A Lagos

Jami’an Ƴansanda a birnin Lagos dake Najeriya sun yi amfani da hayaƙi mai sa hawaye da kuma harsasai wajen tarwatsa masu zanga zangar lumana da suka je majalisar dokokin jihar domin bayyana ƙorafin su a kan rusa musu gidaje da gwamnatin…
Labarai

Ƴansanda sun kama wani mutum ɗauke da abubuwa fashewa a Zamfara

Rundunar ƴansandan jihar Zamfara ta sanar da kama wani mutum bisa zargin mallakar abubuwan fashewa ba bisa ƙa’ida ba, a wani samame da aka kai a ranar 27 ga Janairu, 2027. Samamen ya gudana ne da misalin ƙarfe 4:15 na…
Labarai

Za mu taimaka wa Najeriya wajen yaƙi da matsalar tsaro – Erdogan

Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce ƙasarsa a shriye take ta taimakawa Najeriya wajen yaki da ta’addanci, yayin da ƙasar ke neman taimakon ƙasashen duniya don magance matsalolin tsaro da suka haɗa da ƙaruwar satar mutane a…
Labarai

Gwamnan jahar kano abba kabir yusuf ya maye gurbin wasu jami,an gwamnati da suka aje mukamansu da…

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da wasu sabbin nade-nade tare da daga darajar wasu jami’ai, a wani yunkuri na ƙarfafa tafiyar da harkokin mulki a jihar kano. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da…
Labarai

Tsohon shugaban jam,iyyar Apc Abdullahi umar ganduje A shirye nake na shirya da Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a shirye yake ya shirya da babban abokin siyasarsa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ganduje ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da BBC. …
Labarai

Duk wanda bai bi umarnin kotu ba zai fuskanci ladabtarwa-wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya gargaɗi ma’aikatan birnin tarrayar da ke yajin aiki da cewa duk wanda ya bijirewa umarnin kotu ya ƙi komawa bakin aiki daga ranar Laraba, 28 ga Janairu, zai fuskanci ladabtarwa. …
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact