Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Kungiyar kwadago NLC tace ma,aikatan ABuja bazasu koma bakin aikiba duk da umarnin da kotu tabayar…

Ƙungiyar kwadago  NLC, ta ce ma’aikatan  Babban Birnin Tarayya, Abuja  ba za su koma bakin aiki ba, duk da umarnin da Kotun Kwadago ta Ƙasa ta bayar. A yau ne kotu ta umarci ma’aikatan da su dakatar da yajin aikin da suke…
Labarai

Rundunar sojin Najeriya za ta haɗa-kai da gwamnatin Taraba don yaƙi da ta’addanci

Babban hafsan sojin  Najeriya, Laftanar-janar Waidi Shaibu, ya ce rundunar sojin za ta haɗa-kai da gwamnatin jihar Taraba don ganin an tsaurara yaƙi da ta'addanci da kuma sauran matsalolin tsaro. Laftanar-janar…
Labarai

ƴansanda sun mamaye kasuwar Onitsha bayan umarnin gwamna na rufe kasuwar tsawon mako guda

Rundunar ƴansandan jihar Anambra ta ce ta tura jami'anta zuwa babbar Kasuwar Onitsha biyo bayan umurnin gwamnan jihar, Chukwuma Soludo na rufe kasuwar na tsawon mako guda. Gwamnan ya ba da umarnin rufe kasuwar ne…
Labarai

Kotu ta yi watsi da buƙatar Inmdi Kanu na a sauya masa gida yari

Kotun ƙolin tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Maishari'a James Omotosho ta yi watsi da buƙatar shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu da ya shigar na neman ɗauke shi daga gidan yarin Sokoto. A zaman kotu…
Labarai

Rundunar Sojoji nigeria ta gano masana’antar ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba a jahar Nasarawa

Rundunar sojin Najeriya ta ce Sojojinta na Operation WHIRL STROKE (OPWS) sun "gano wata masana’antar ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba da ke a ɓoye a yankin Agwatashi da ke ƙaramar hukumar Doma a Jihar Nasarawa." …
Labarai

Gawuna da Garo ba za su yi takara da Abba ba – Ganduje

Toshon shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce tsoffin waɗanda suka yi wa APC takarar gwamna da mataimaki a jihar cikin APC ba za su yi takara da Abba Kabir Yusuf ba. Yayin…
Labarai

Kwammanshinan tsaron da harkokin cikin gida,Air vice marshan ibrahim umaru ya aje aikinsa na…

Kwamishinan ya ajiye aikin ne a daidai lokacin da gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf yake gudanar da bikin komawa jam'iyyar APC mai mulki a matakin tarayya. Tsohon sojan na sama ya bar gwamnatin ne domin cigaba da nuna goyon…
Labarai

Gwamnan Anambra Soludo ya rufe kasuwar Onitsha saboda ƙin bin dokar hana fita

Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya umarci rufe Kasuwar Onitsha na tsawon mako guda, bayan ‘yan kasuwar sun ƙi bin dokar hana fita ta ranar Litinin. Gwamnan ya bayar da wannan umarni ne a ranar Litinin yayin…
Labarai

Rundunar yan sadan babban birnin tarayya ta dakile yukurin fashi da makami a yankin kado da ke abuja

Rundunar ’Yan Sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ce ta daƙile wani yunƙurin fashi da makami a yankin Kado da ke Abuja, inda ta kama mutum ɗaya tare da ƙwato makamai da wasu kayayyaki da ake zargin na masu laifi ne. A…
Labarai

Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tarbi Mai Girma, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zuwa…

Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tarbi Mai Girma, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zuwa babbar jam’iyya mafi girma a Afirka — APC. A cikin wata sanarwa da Mataimakinsa na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai da…
Labarai

Zargin Juyin Mulki: wata Ƙungiya Ta Nemi A Saki Jami’an Soja da Aka Tsare Saboda Matsalolin Lafiya

Wata ƙungiya mai suna Concerned Pro-Democratic Activists of Nigeria ta roƙi gwamnatin tarayya da ta saki jami’an soja da aka tsare bisa zargin yunƙurin juyin mulki a watan Oktoban bara, har sai an kammala bincike kan lamarin. …
Labarai

Wata Guguwa tayi sanadiyar katsewar wutar lantarki a wasu sassan Amurka

Aƙalla gidaje da shaguna 600 ne suka rasa wutar lantarki a Amurka sakamakon wata mummunar guguwa da ta auka wa ƙasar. Jihohin kudancin ƙasar, irin su Tennessee da Texas da Mississippi a kuma Louisiana ne lamarin ya…
Labarai

Shugaba Tinubu Zai bar nigeria a gobe Litinin Zuwa Ziyarar Aiki kasar Turkiyya

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Litinin zuwa ziyarar aiki a ƙasar Turkiyya, domin ƙarfafa alaƙar diflomasiyya da faɗaɗa haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu. An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da mai magana…
Labarai

Gwamnatin Sokoto za ta haramta ‘almubazzaranci’ a lokacin yayin bikin aure a jihar

Gwamnan jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya ce gwamnatinsa za ta gabatar da dokokin haramta abin da ya kira almubazzaranci a lokacin aure a faɗin jihar. gwamna  Aliyu ya bayyana haka ne a lokacin ƙaddamar da masallaci da makamarantar zawiyyar…
Labarai

Gwamnatin Anambra ta soke umarnin zaman gida ranar Litinin

Gwamnatin jihar Anambra ta sanar da dakatar da batun zaman gida a ranar Litinin a jihar "cikin gaggawa". Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun sakatariyar hukumar kula da ilimi nma matakin farko ta jiha Mgbemena…
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact