Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Gwamna Abba Yusuf Ya Sake Tsayar da Ranar Sauya Sheka Zuwa APC

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake tsayar da wata rana domin sauya sheka daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyya mai mulki ta APC, bayan dagewa da aka yi a lokuta da dama. Majiyoyi sun bayyana cewa gwamnan ya sanar da hakan ne…
Labarai

Kwamitin a hukumar NAHCON Ya Nemi Tinubu Ya Tsoma Baki, akan kudirinsu na son a Cire Shugaban…

Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) sun rubuta takardar koke ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman a gaggauta cire shugaban hukumar kuma Babban Darakta, Abdullahi Saleh Usman, bisa zargin…
Labarai

Wata babbar mota tayi ajalin mutane 3 yayin da mutane dadama suka jikkata a babar hanyar gombe

Mutane uku sun mutu, yayin da kimanin mutum 40 suka jikkata, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan babbar hanyar Gombe zuwa Potiskum, a Jihar Yobe, arewacin Najeriya. Lamarin ya auku ne da misalin karfe 2:30 na rana a…
Labarai

Inuwa Waya na taka muhimmiyar rawa wajen sauƙaƙa sauyin sheƙar gwamnan kano Abba kabir yusuf zuwa…

Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Alhaji Inuwa Waya, na taka rawa sosai wajen sauƙaƙa sauyin sheƙar da ake shirin yi na Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, daga jam’iyyar NNPP zuwa APC. Kakakin…
Labarai

FRSC ta kama Mutumin Da Ke Yi Wa Jami’anta Sojan Gona Yana Ƙwace musu Babura A Kano

Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kano ta ce ta cafke wani mutum da ake zargi da yin wa jami’anta sojan gona, inda yake ƙwace babura daga hannun jama’a a wasu sassan jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na FRSC a Kano, Abdullahi…
Labarai

Gwamnatin jahar jigawa ta kara karfafa hulda da IITA don habbaka harkar noma afadin jahar

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙulla haɗin gwiwa da Cibiyar Binciken Noma ta Duniya (IITA) a wani bangare na ƙudirin Gwamna Malam Umar Namadi na sauya fasalin harkar noma a jihar. Wannan ya biyo bayan wata babbar tawaga daga cibiyar, ƙarƙashin…
Labarai

Bello turji yana tsaka mai wuya -commandan rundunar hadin gwiwar operations fansar yamma

Kwamandan Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Yamma wato Operation Fansan Yamma, Manjo Janar Warrah Idris, ya bayyana cewa ƙasurgumin ɗan bindiga Bello Turji na cikin matsanancin firgici da rudani sakamakon tsananta hare-haren da sojojin…
Labarai

Kotu Ta Bada belin Malam Makwarari kan Naira miliyan 20

Kotun Majistrin ta ba da belin Malam Ibrahim Isa Makwarari kan Naira miliyan 20, bayan gurfanar da shi bisa zargin mallakar takardun filaye na bogi guda biyu. An gurfanar da Malam Makwarari ne bisa zargin mallakar takardun fili guda biyu…
Labarai

Shugaban hukumar NDLEA na kasa birgediya genar buba marwa mai ritaya ya baiyana nasarar da hukumar…

Shugaban Hukumar Yaƙi da Tu’ammali da Safarar Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, Birgediya Janar Buba Marwa mai ritaya, ya bayyana cewa cikin shekaru biyar da suka gabata, hukumar ta kama mutane akalla dubu saba’in da bakwai da dari bakwai da…
Labarai

An Sami Ƙaruwar Masu Cin Bashin Banki Basa Biya- CBN

Bankuna a Najeriya sun bayar da rahoton karuwar rashin biyan bashi a daga magidanta da kamfanoni duk da cewa samuwar rance da bukatar sa sun karu, a cewar binciken yanayin bashi na babban bankin Najeriya (CBN) na zangon karshe na shekarar…
Labarai

Sojoji Sun Kashe Shugaban ‘Yan Ta’adda Munzir, Sun Kama Wasu 34 A Borno

Hedkwatar Tsaro (DHQ) ta ce sojoji sun kashe wani kwamandan ‘yan ta’adda, Munzir (wanda aka fi sani da Baa Yanziye), tare da wasu da dama a lokacin hare-haren sama da kuma kama ‘yan ta’adda 34 a cikin makonni biyu da suka gabata a yankin…
Labarai

Shohuwar ministan manfetur ta nigeria diezani ta baiyana agaban kotu a london

Tsohuwar ministar harkokin man fetur ta Najeriya, Diezani Alison-Madueke, ta bayyana a gaban Kotun Southwark Crown da ke birnin Landan, kan shari’ar da ake yi mata na tuhumar cin hanci na fam 100,000 kamar yadda gidan talabijin na Channels…
Labarai

Gwamna Abba kabir yusuf sun tattauna kan tsaro da ci gaban Kano da shugaban kasa bola tunibu…

Gwamnatin jihar Kano ta fitar da wata sanarwa domin yin ƙarin haske kan ganawar da gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya yi da shugaban Najeriya Bola Tinubu. A yammacin Litinin ne gwamnan, abba kabir yusuf  ya gana da Bola Tinubu,…
Labarai

Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso kuma tsohon Mataimaki na Musamman ga tsohon Gwamnan Jihar…

A cikin wata sanarwa, Fanshekara ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyalan waɗanda lamarin ya shafa, yana mai bayyana kisan a matsayin abin takaici da ba a saba gani ba a Karamar Hukumar Kumbotso. Ya buƙaci Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikan mamatan, Ya…
Labarai

Rundunar Sojojin Najeriya sun kashe ƴanbindiga fiye da 40 a Borno’

Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta kashe ƴanbindiga fiye da 40 a wasu hare-haren haɗin giwwa ta sama a yankunan Azi da Musarram da ke jihar Borno. Cikin wata sanarwa da daraktan hulɗa da jama'a a rundunar, Air Commodore Ehimen Ejodame…
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact