Browsing Category
Labarai
Jami’an Ƴan Sanda Sun 3 Kama Dodanni U A Akwa Ibom
Rundunar ƴan sanda a jihar Akwa Ibom ta kama dodanni uku da ake zargi da tayar da tarzoma da tsoratar da jama’a a karkashin guise ɗin al’adun dodanni.
Kakakin ƴan sandan jihar, Timfon John, ya shaida wa manema labarai a Uyo ranar Asabar…
Yan bindiga sun kashe mutum 6 a Jihar Neja – Ƴansanda
Ƴan sanda sun tabbatar da mmuuwar mutane 6 a ranar Juma'a a wani sabon hari da aka kai kusa da ƙauyen Wawa da ke jihar Neja a Najeriya.
A cewar rundunar ƴan sandan,ƴan bindigar sun yi wa wani uba da ɗansa kwanton ɓauna a lokacin…
Sojoji sun sha alwashin kuɓutar da masu ibada da aka sace a kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta musanta iƙirarin cewa ta yi tafiyar hawainiya wurin kai ɗauki lokacin da aka kai hari a yankin Kurmin Wali da ke jihar Kaduna, inda aka sace masu ibada sama da 100 a ranar Lahadin da ta gabata.
Wasu daga…
Shettima ya dawo Najeriya bayan halartar taron tattalin arziki na duniya
Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Kashim Shettima ya koma Abuja bayan balaguron da ya yi inda ya shafe mako guda yana gudanar da harkokin diflomasiyya da tattalin arziki a ƙasashen Guinea-Conakry da Switzerland.
Wata sanarwa da…
Ana zargin wata Amarya da kashe mijinta ta hanyar samasa guba A jihar jigawa
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Shi’isu Adam, ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai a Dutse, ranar Asabar.
Ya ce marigayin ya ci abincin rana a gidansa ne kafin daga bisani ya fara…
Jam,iyar NNPP ta mayar wa Abba Kabir martani kan ficewa daga jam’iyyar
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta yi kakkausar suka kan matakin da gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ɗauka na ficewa daga jam'iyyar, inda ta bayyana matakin a matsayin rashin mutunta masu kaɗa ƙuri’ar da suka ba shi…
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam’iyyar NNPP
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) bisa dalilin rikice-rikicen cikin gida da ke ƙara tsananta, tare da buƙatar kare babbar muradin al’ummar Jihar Kano.
Wannan…
Yan majalissar tarayya bangaren marasa rinjiye sun tabbatar da anyi sauye sauye a dokar haraji ba…
Bangaren marasa rinjaye na Majalisar Wakilai ya tabbatar da an yi sauye sauye ba bisa ƙa’ida ba a wasu dokokin haraji na ƙasar, ciki har da Sabuwar dokar haraji ta, 2025, bayan da Majalisar ta amince da su kuma Shugaban Najeriya, Bola Ahmed…
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ziyarci shugaban ƙasa Bola Tinubu,
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde,ya ziyarci shugaban ƙasa Bola Tinubu, inda ya ce ya kai ziyarar ne domin tattaunawa da shugaban kasa kan "wasu batutuwan da suka shafi mulki" ba na siyasa ba.
Ganawar dai na zuwa ne a daidai lokacin da ake…
An Kama ’Yan Najeriya 11 a kasar thailand Kan Zargin Damfarar soyyaya
Hukumomin shige da fice da ’yan sanda a Thailand sun kama ’yan Najeriya 11 bayan tarwatsa wata kungiyar damfarar soyayya ta kasa da kasa da ke aiki a yankin Muang Thong Thani.
Wata kafar yada labarai ta cikin gida, Thailand News, ta ruwaito…
Dakarun rundunar hadin gwuiwa na operations hadin kai sungano wani Kato kabari da aka bunne…
Dakarun hadin gwiwa na Operation HADIN KAI sun gano wani katon kabari da ke dauke da gawarwakin kusan ’yan ta’adda 20 a yankin Timbuktu Triangle na jihar Borno. Gawarwakin na daga cikin ’yan ta’addan da aka kashe yayin hare-haren soji a…
Shugaban kasa bola Ahmad tunibu ya amince da tura jakadun nigeria 4 zuwa kasashen waje
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da tura jakadu huɗu daga cikin mutum 68 da Majalisar Dattawa ta tantance tare da amincewa da su a watan Disambar da ya gabata.
A cikin sanarwar da mai magana da yawun Fadar Shugaban…
Gwamna Abba Yusuf Ya Sake Tsayar da Ranar Sauya Sheka Zuwa APC
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake tsayar da wata rana domin sauya sheka daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyya mai mulki ta APC, bayan dagewa da aka yi a lokuta da dama.
Majiyoyi sun bayyana cewa gwamnan ya sanar da hakan ne…
Kwamitin a hukumar NAHCON Ya Nemi Tinubu Ya Tsoma Baki, akan kudirinsu na son a Cire Shugaban…
Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) sun rubuta takardar koke ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman a gaggauta cire shugaban hukumar kuma Babban Darakta, Abdullahi Saleh Usman, bisa zargin…
Wata babbar mota tayi ajalin mutane 3 yayin da mutane dadama suka jikkata a babar hanyar gombe
Mutane uku sun mutu, yayin da kimanin mutum 40 suka jikkata, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan babbar hanyar Gombe zuwa Potiskum, a Jihar Yobe, arewacin Najeriya.
Lamarin ya auku ne da misalin karfe 2:30 na rana a…