Browsing Category
Labarai
Inuwa Waya na taka muhimmiyar rawa wajen sauƙaƙa sauyin sheƙar gwamnan kano Abba kabir yusuf zuwa…
Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Alhaji Inuwa Waya, na taka rawa sosai wajen sauƙaƙa sauyin sheƙar da ake shirin yi na Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, daga jam’iyyar NNPP zuwa APC.
Kakakin…
FRSC ta kama Mutumin Da Ke Yi Wa Jami’anta Sojan Gona Yana Ƙwace musu Babura A Kano
Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kano ta ce ta cafke wani mutum da ake zargi da yin wa jami’anta sojan gona, inda yake ƙwace babura daga hannun jama’a a wasu sassan jihar.
Jami’in hulɗa da jama’a na FRSC a Kano, Abdullahi…
Gwamnatin jahar jigawa ta kara karfafa hulda da IITA don habbaka harkar noma afadin jahar
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙulla haɗin gwiwa da Cibiyar Binciken Noma ta Duniya (IITA) a wani bangare na ƙudirin Gwamna Malam Umar Namadi na sauya fasalin harkar noma a jihar.
Wannan ya biyo bayan wata babbar tawaga daga cibiyar, ƙarƙashin…
Bello turji yana tsaka mai wuya -commandan rundunar hadin gwiwar operations fansar yamma
Kwamandan Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Yamma wato Operation Fansan Yamma, Manjo Janar Warrah Idris, ya bayyana cewa ƙasurgumin ɗan bindiga Bello Turji na cikin matsanancin firgici da rudani sakamakon tsananta hare-haren da sojojin…
Kotu Ta Bada belin Malam Makwarari kan Naira miliyan 20
Kotun Majistrin ta ba da belin Malam Ibrahim Isa Makwarari kan Naira miliyan 20, bayan gurfanar da shi bisa zargin mallakar takardun filaye na bogi guda biyu.
An gurfanar da Malam Makwarari ne bisa zargin mallakar takardun fili guda biyu…
Shugaban hukumar NDLEA na kasa birgediya genar buba marwa mai ritaya ya baiyana nasarar da hukumar…
Shugaban Hukumar Yaƙi da Tu’ammali da Safarar Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, Birgediya Janar Buba Marwa mai ritaya, ya bayyana cewa cikin shekaru biyar da suka gabata, hukumar ta kama mutane akalla dubu saba’in da bakwai da dari bakwai da…
An Sami Ƙaruwar Masu Cin Bashin Banki Basa Biya- CBN
Bankuna a Najeriya sun bayar da rahoton karuwar rashin biyan bashi a daga magidanta da kamfanoni duk da cewa samuwar rance da bukatar sa sun karu, a cewar binciken yanayin bashi na babban bankin Najeriya (CBN) na zangon karshe na shekarar…
Sojoji Sun Kashe Shugaban ‘Yan Ta’adda Munzir, Sun Kama Wasu 34 A Borno
Hedkwatar Tsaro (DHQ) ta ce sojoji sun kashe wani kwamandan ‘yan ta’adda, Munzir (wanda aka fi sani da Baa Yanziye), tare da wasu da dama a lokacin hare-haren sama da kuma kama ‘yan ta’adda 34 a cikin makonni biyu da suka gabata a yankin…
Shohuwar ministan manfetur ta nigeria diezani ta baiyana agaban kotu a london
Tsohuwar ministar harkokin man fetur ta Najeriya, Diezani Alison-Madueke, ta bayyana a gaban Kotun Southwark Crown da ke birnin Landan, kan shari’ar da ake yi mata na tuhumar cin hanci na fam 100,000 kamar yadda gidan talabijin na Channels…
Gwamna Abba kabir yusuf sun tattauna kan tsaro da ci gaban Kano da shugaban kasa bola tunibu…
Gwamnatin jihar Kano ta fitar da wata sanarwa domin yin ƙarin haske kan ganawar da gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya yi da shugaban Najeriya Bola Tinubu.
A yammacin Litinin ne gwamnan, abba kabir yusuf ya gana da Bola Tinubu,…
Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso kuma tsohon Mataimaki na Musamman ga tsohon Gwamnan Jihar…
A cikin wata sanarwa, Fanshekara ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyalan waɗanda lamarin ya shafa, yana mai bayyana kisan a matsayin abin takaici da ba a saba gani ba a Karamar Hukumar Kumbotso.
Ya buƙaci Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikan mamatan, Ya…
Rundunar Sojojin Najeriya sun kashe ƴanbindiga fiye da 40 a Borno’
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta kashe ƴanbindiga fiye da 40 a wasu hare-haren haɗin giwwa ta sama a yankunan Azi da Musarram da ke jihar Borno.
Cikin wata sanarwa da daraktan hulɗa da jama'a a rundunar, Air Commodore Ehimen Ejodame…
Yan Majalisar Rivers sun buƙaci kotu da ta binciki shirin tsige Fubara
Majalisar dokokin jihar Rivers ta buƙaci babban alƙalin jihar ya kafa kwamitin bincike kan zargin aikata manyan laifuffuka da ake yi wa gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Odu.
‘Yan majalisar sun ɗauki matakin ne a ranar…
Shettima ya Tashi daga Nigeria zuwa ƙasar Switzerland Domin halastar babban taron tattalin arziki…
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja domin halartar babban taron tattalin arziki na duniya karo na 56 da ake gudanarwa a kowace shekara a Davos, ƙasar Switzerland.
Kafin halartar babban taron, Shettima zai fara da…
Gwamnatin Tarayya ta gina Gidaje sama da dari da sauran ababan more rayuwa kamar yadda tayi…
Gwamnatin Tarayya ta gina Gidaje sama da dari da tituna tareda magudanar ruwa da Asibiti da sauran ababan more rayuwa a garin Tudun Biri kamar yadda tayi alkawari.
Shugaban Hulɗa da jama,a na hukumar Alhaji Nuhu Abdullahi shine ya…