Browsing Category
Labarai
Kotu ta yi watsi da buƙatar Inmdi Kanu na a sauya masa gida yari
Kotun ƙolin tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Maishari'a James Omotosho ta yi watsi da buƙatar shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu da ya shigar na neman ɗauke shi daga gidan yarin Sokoto.
A zaman kotu…
Rundunar Sojoji nigeria ta gano masana’antar ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba a jahar Nasarawa
Rundunar sojin Najeriya ta ce Sojojinta na Operation WHIRL STROKE (OPWS) sun "gano wata masana’antar ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba da ke a ɓoye a yankin Agwatashi da ke ƙaramar hukumar Doma a Jihar Nasarawa."
…
Gawuna da Garo ba za su yi takara da Abba ba – Ganduje
Toshon shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce tsoffin waɗanda suka yi wa APC takarar gwamna da mataimaki a jihar cikin APC ba za su yi takara da Abba Kabir Yusuf ba.
Yayin…
Kwammanshinan tsaron da harkokin cikin gida,Air vice marshan ibrahim umaru ya aje aikinsa na…
Kwamishinan ya ajiye aikin ne a daidai lokacin da gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf yake gudanar da bikin komawa jam'iyyar APC mai mulki a matakin tarayya.
Tsohon sojan na sama ya bar gwamnatin ne domin cigaba da nuna goyon…
Gwamnan Anambra Soludo ya rufe kasuwar Onitsha saboda ƙin bin dokar hana fita
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya umarci rufe Kasuwar Onitsha na tsawon mako guda, bayan ‘yan kasuwar sun ƙi bin dokar hana fita ta ranar Litinin.
Gwamnan ya bayar da wannan umarni ne a ranar Litinin yayin…
Rundunar yan sadan babban birnin tarayya ta dakile yukurin fashi da makami a yankin kado da ke abuja
Rundunar ’Yan Sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ce ta daƙile wani yunƙurin fashi da makami a yankin Kado da ke Abuja, inda ta kama mutum ɗaya tare da ƙwato makamai da wasu kayayyaki da ake zargin na masu laifi ne.
A…
Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tarbi Mai Girma, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zuwa…
Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tarbi Mai Girma, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zuwa babbar jam’iyya mafi girma a Afirka — APC.
A cikin wata sanarwa da Mataimakinsa na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai da…
Zargin Juyin Mulki: wata Ƙungiya Ta Nemi A Saki Jami’an Soja da Aka Tsare Saboda Matsalolin Lafiya
Wata ƙungiya mai suna Concerned Pro-Democratic Activists of Nigeria ta roƙi gwamnatin tarayya da ta saki jami’an soja da aka tsare bisa zargin yunƙurin juyin mulki a watan Oktoban bara, har sai an kammala bincike kan lamarin.
…
Wata Guguwa tayi sanadiyar katsewar wutar lantarki a wasu sassan Amurka
Aƙalla gidaje da shaguna 600 ne suka rasa wutar lantarki a Amurka sakamakon wata mummunar guguwa da ta auka wa ƙasar.
Jihohin kudancin ƙasar, irin su Tennessee da Texas da Mississippi a kuma Louisiana ne lamarin ya…
Shugaba Tinubu Zai bar nigeria a gobe Litinin Zuwa Ziyarar Aiki kasar Turkiyya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Litinin zuwa ziyarar aiki a ƙasar Turkiyya, domin ƙarfafa alaƙar diflomasiyya da faɗaɗa haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu.
An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da mai magana…
Gwamnatin Sokoto za ta haramta ‘almubazzaranci’ a lokacin yayin bikin aure a jihar
Gwamnan jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya ce gwamnatinsa za ta gabatar da dokokin haramta abin da ya kira almubazzaranci a lokacin aure a faɗin jihar.
gwamna Aliyu ya bayyana haka ne a lokacin ƙaddamar da masallaci da makamarantar zawiyyar…
Gwamnatin Anambra ta soke umarnin zaman gida ranar Litinin
Gwamnatin jihar Anambra ta sanar da dakatar da batun zaman gida a ranar Litinin a jihar "cikin gaggawa".
Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun sakatariyar hukumar kula da ilimi nma matakin farko ta jiha Mgbemena…
Gwamnan jahar Kano Abba kabir yusuf nashirin komawa jam,iyyar APC Ranar Litinin
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, na shirin komawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Litinin, 26 ga Janairu, 2026, bayan ya fice daga jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a ranar Juma’ar da ta gabata, kamar…
Gwamnan jahar jigawa umar namadi danmodi ya ware kujerun aikin Hajji 27 ga Malamai a Jihar
A wani mataki na ƙarfafa jagorancin addini da tabbatar da ingantaccen aikin Hajji,
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayar da kujerun Hajji guda 27 ga malamai, inda kowace Karamar Hukuma ta samu kujera ɗaya.
Wannan shiri ya yi…
Rundunar Sojojin kasarnan sun kama wata mata da ake zargin tana kai wa ƴan Boko Haram tabar wiwi
Dakarun rundunar hadin guiwa ta arewa maso gabas, Operation HADIN KAI, sun kama wata mata mai shekaru 65 da haihuwa, bisa zarginta da safarar miyagun ƙwayoyi ga ƴan ƙungiyar Boko Haram da ke kai hare-hare a sassan jihar Borno.
Wata sanarwa…