Musbahu Kano Musbahu Kano - Al'adu & Dambe

  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact
Musbahu Kano
Labarai

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Abubakar Matawalle, ya gargadi masu amfani da kafafen sada zumunta da su ji tsoron Allah wajen…

Labarai

Hukumar NDLEA ta kama Ting Hung Kiong yar asalin kasar china bisa…

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar cafke wata ƙungiyar…

Labarai

Mataimakin shugaban kasa Shettima zai wakilci Tinubu bikin rantsar…

Labarai

Yan sanda sun kama mutum 3 kan kisan gilla da aka yi wa wasu mutane…

Labarai

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) na tuhumar tsohon gwamnan kogi yahaya Bello da laifuka…

A  ranar Laraba, 4 ga Fabrairu, 2026,  Mai Shari’a Emeka Nwite na Babbar Kotun Tarayya da ke Maitama, Abuja, inda aka yi wa Shaida ta Bakwai (PW7) tambayoyi a ƙarƙashin rantsuwa. A zaman kotun, lauyan masu gabatar da ƙara,…
Labarai

Majalisar dunkin duniya ta ware dukkannin 4 ga fabareru ranar wayar da kan mutane akan cinwo daji…

A dukkannin ranar 4 ga watan Fabarairun kowacce shekara Majalisar dinkin Duniya ke warewa a matsayin ranar wayar da kan jama'a dangane da Ciwon Daji (Cancer). A don haka ne ma kungiyar Masana kuma Kwararru a…
Labarai

Yan bindiga sun kai hari kwara inda Ake fargabar waɗanda ƴan bindiga suka kashe sun kai 70

Jami’an agajin gaggawa na Red Cross a Najeriya sun ce ana fargabar adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a jihar Kwara ya kai kusan 70, biyo bayan wani mummunan hari da aka kai a ƙauyen Woro. Red Cross ta ce har…
Labarai

Nuhu Ribadu ya ƙaddamar da shirin taimakawa matasa domin yaƙi da ta’addanci da fashi da makami a…

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shiri na taimakawa matasa da nufin magance matsalolin tsaro kamar fashi da makami, ta’addanci da sauran ayyukan laifi a faɗin ƙasar nan. An ƙaddamar da shirin mai suna (Safe…
Labarai

DSS ta gurfanar da Malami da ɗansa kan zargin mallakar makamai ba bisa ƙa’ida ba.

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta gurfanar da tsohon Babban Lauyan Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, tare da ɗansa Abdulaziz a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja kan tuhume-tuhume guda biyar da suka shafi zargin…
Labarai

Kungiyar darikar Kwankwasiyya ta musanta iƙirarin saka sharaɗi don sauya sheƙar Kwankwaso zuwa…

Ƙungiyar Kwankwasiyya ta musanta ikirarin da wasu ke yaɗawa na cewa jagaran tafitar Dokta Rabi'u Musa Kwankwanso ya saka sharaɗin komawarsa APC. Wasu rahotonni da ke yawo musamman a shafukan sada zumunta sun yin…
Labarai

Neco tasaki sakamakon jarabawar SSCE ta shekarar 2025

Hukumar Shirya Jarabawa ta Ƙasa (NECO) ta sanar da fitar da sakamakon jarabawar Babbar Sakandare ta  (SSCE) ta shekarar 2025. Da yake jawabi a hedikwatar hukumar da ke Minna, Jihar Neja, Rajistara  NECO, Farfesa Dantani…
Labarai

Ƙungiyar ƙwadago ta nigeria ta buƙaci ma’aikatan Abuja su koma bakin aiki

Ƙungiyar ƙwadago ta buƙaci ma’aikatan Abuja su koma bakin aiki bayan cimma matsaya da ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike, biyo bayan taron sulhu da aka gudanar domin warware matsalolin da suka haifar da yajin aikin da ake…
Labarai

Zanga zanga gobe a abuja bagu baja da baya – NLC da TUC

Ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC a Najeriya, sun ce suna nan daram kan ƙudirinsu na gudanar da zanga-zangar da suka shirya yi a gobe Talata. Sun ce za su yi zanga-zangar ne domin nuna goyon bayansu ga ma’aikatan…
Labarai

Babbar Kotun magistire mai lamba 34 a unguwar koki ta aike da Ibrahim sunday gidan kaso

Daga Babbar kotun Majistare Mai lamba 34 dake zaman ta a Unguwar Koki Karkashin jagorancin mai shari'ah Farouk Ibrahim Umar. An Gurfanar da Ibrahim Sodey me kimanin shekaru 55 mazaunin Unguwar Rijiyar Zaki bisa zargin hada…
Labarai

Wata baiwar Allah ta koka game da kasancewarta tafito daga babbar zuria anan kano amma hakan bai…

A yammacin ranar asabar din data gabata ne kafar yada labarai ta GTRHAUSA ta zanta da hafsat hashim usman Mai lalurar kugu wadda ke neman taimako hafsat ta bayyana GTRHAUSA cewar ta gamu da lalurar kugo wadda yake…
Labarai

Akalla gidaje biyu aka kone a karamar hukumar igabi ta jahar kaduna sakamakon rikicin matasa kan…

Aƙalla gidaje biyu ne aka ƙona tare kuma da jikkata shugabannin al'umma bayan wani rikici tsakanin matasa a karamar hukumar Igabi na jihar Kaduna. Rikicin wanda ya ɓarke a ranar Lahadi zuwa safiyar litinin ,…
Labarai

yan mata da matan aure da zawarawa sun amfana da koyon sana,oi domin dogoro da kai daga kungiyar…

kungiyar muryar matan arewa tayi bikin yayi dalibai 55 a a ranar asabar 31-1-2026  an gudanar da taron a gidan magajin garin kano dake yakasai taron ya samu halartar shuwagabanni na siyasa da jagororin Al'umma…
Labarai

Shugaban kungiyar matsakaitan yankasuwar kwanar singa Alh sammani gama mai nasibi ya bayyana cewa…

Shugaban kungiyar matsakaitan yankasuwar kwanar singa Alh sammani gama mai nasibi ya bayyana cewar, har yanzu suna tare da Shugaban kungiyar Darikar Kwankwasiyya na Duniya Dr Rabiu Musa kwankwaso a cikin jamiyyar NNPP duk da cewar wasu…
Labarai

Sojojin Najeriya sunyi nasarar kashe wani kwamandan Boko haram a dajin Sambisa

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya, sun yi nasarar kashe wani babban jigo na ƙungiyar Boko Haram/ISWAP mai suna Abu Khalid. An kashe Khalid wanda…
Loading ... Load More Posts No More Posts

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025

Categories

  • Dambe
  • History
  • Labarai
  • Privacy Policy
  • About
  • Contact
© 2026 Musbahu Kano - All Rights Reserved.
  • Home
  • About
  • Privacy Policy
  • Contact